iqna

IQNA

kure
Alkahira (QNA) gidan Rediyon Masar ya sanar da hukuncin dakatar da Karatun Sheikh Muhammad Hamed al-Saklawi na tsawon watanni shida a dukkan gidajen rediyon kasashen waje da kuma nadar duk wani karatu da aka samu sakamakon kura-kurai da aka samu a karatun ayoyi na Suratul An'am.
Lambar Labari: 3490438    Ranar Watsawa : 2024/01/07

Tehran (IQNA) gidan radiyon kur’ani na kasar Masar ya nemi uzuri daga jama’a kan kure n da ya yi wajen saka kiran sallar magariba kafin lokacin,
Lambar Labari: 3485044    Ranar Watsawa : 2020/08/01

Bangaren kasa da kasa, an gayyaci limamin wani masallaci da ya fassara ayoyin kur’ani bisa kure a Masar.
Lambar Labari: 3484309    Ranar Watsawa : 2019/12/11