IQNA

Karatun Kabir Qalandarzadeh na surorin

Karatun Kabir Qalandarzadeh na surorin "Hujrat" da "Qaf"

IQNA - An yada sautin karatun aya ta 16 zuwa 18 a cikin suratul Hujrat da aya ta 1 zuwa ta 11 a cikin suratul Qaf, da muryar Kabir Qalandarzadeh mai karatun hubbaren Radhawi ga masu bibiyar Iqna.
15:57 , 2024 Jun 24
Ayar da ta ayyana majibinta lamarin muminai guda uku

Ayar da ta ayyana majibinta lamarin muminai guda uku

IQNA - Aya ta 55 a cikin suratu Ma’ida ta ce majibincin ku “Allah ne kawai” kuma Manzon Allah da wadanda suka yi imani kuma suka bayar da zakka alhalin suna masu ruku’u da salla. Tambayar ita ce, shin wannan ƙayyadaddun ka'ida ce ta gama gari ko tana nuna wanda ya yi?
15:34 , 2024 Jun 24
Cikakkun bayanai kan tattakin Idin Ghadir mai tsawon kilomita 10 a birnin Tehran

Cikakkun bayanai kan tattakin Idin Ghadir mai tsawon kilomita 10 a birnin Tehran

IQNA - Babban daraktan kula da harkokin al'adu na karamar hukumar Tehran ya bayyana cikakken bayani kan bikin Ghadir mai tsawon kilomita 10 a birnin Tehran.
15:17 , 2024 Jun 24
Ayarin kur'ani na aikin Hajji na kokarin cin gajiyar dukkan abin da ya dace

Ayarin kur'ani na aikin Hajji na kokarin cin gajiyar dukkan abin da ya dace

IQNA - Shugaban ayarin kur'ani mai tsarki da yake bayyana cewa aikin hajji wata babbar dama ce ta gabatar da ayyukan kur'ani na Jamhuriyar Musulunci ta Iran ga al'ummar musulmi, shugaban ayarin kur'ani ya ce: Karatun ayari a Makkah da Madina, da ya bai wa alhazan kasashen waje mamaki, kuma ba su yi imani da wannan matakin na masu karatun kasar Iran ba.
13:37 , 2024 Jun 24
Shirin Tunawa da Abul-Ainin Sheisha Radio Quran Masar

Shirin Tunawa da Abul-Ainin Sheisha Radio Quran Masar

IQNA - Shugaban gidan radiyon kur'ani mai tsarki na kasar Masar ya sanar da shirin kafafan yada labarai na tunawa da cika shekaru 13 da rasuwar Ustaz Abul Ainin Sheisha babban makaranci a kasar Masar kuma tsohon shugaban kungiyar makaratan kasar Masar.
13:29 , 2024 Jun 24
Masu ziyara daga kasashen waje sun yi taron Maulidin Imam Hadi (AS) a Hubbaren Imam Ridha (AS)

Masu ziyara daga kasashen waje sun yi taron Maulidin Imam Hadi (AS) a Hubbaren Imam Ridha (AS)

IQNA – Daruruwan masu ziyara daga kasashen waje ne suka halarci taron maulidin Imam Hadi (AS) a hubbaren Imam Ridha  (AS) da ke birnin Mashhad a ranar 21 ga watan Yunin 2024.
12:21 , 2024 Jun 24
karatun Shahat Muhammad Anwar daga Surat Abasa

karatun Shahat Muhammad Anwar daga Surat Abasa

IQNA - Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya shirya tare da fitar da wani shiri mai suna “Karatun aljanna,” wanda ke dauke da karatuttukan kur’ani da ba a mantawa da su daga bakin fitattun makaranta. A cikin za a ji karatun marigayi Sheikh Shahat Muhammad Anwar a cikin suratul Abasa.
11:46 , 2024 Jun 24
Ayoyi domin rayuwa: Fatan samun rahamar Allah

Ayoyi domin rayuwa: Fatan samun rahamar Allah

IQNA – Lalle wadanda suka imani, da wadanda suka yi hijira kuma suka yi jihadi a tafarkin Allah, wadanda su ne masu faran samun rahmar Allah, Allah mai yawan gafara ne kuma mai jin kai. Suratul Baqarah, Aya ta: 218
17:07 , 2024 Jun 23
An bayyana ayyukan Arbaeen na bana

An bayyana ayyukan Arbaeen na bana

IQNA - Shugaban kwamitin raya al'adu da ilimi na babban cibiyar shirya ayyukan tarukan Arbaeen ya sanar da tsare-tsare na gudanar da ayyukan na bana, yana mai nuni da zabin taken "Karbala Tariq al-Aqsa" na Arbain na shekara ta 2024.
16:41 , 2024 Jun 23
Mai rike da mabudin Dakin Kaaba na 77 tun bayan Fatahu Makka ya rasu

Mai rike da mabudin Dakin Kaaba na 77 tun bayan Fatahu Makka ya rasu

IQNA - Hukumar Kula da Masallatan Harami guda biyu ta sanar da rasuwar Saleh al-Shaibi, mutum na saba'in da bakwai da ke rike da mabudin Ka'aba tun bayan cin birnin Makkah.
16:26 , 2024 Jun 23
Tilawar Mohammed Bahrami a ganawar jami'an shari'a da jagoran juyin Musulunci

Tilawar Mohammed Bahrami a ganawar jami'an shari'a da jagoran juyin Musulunci

IQNA - Makaranci Mohammad Bahrami mai hazaka daga lardin Lorestan ya karanta aya ta 74 zuwa ta 78 a cikin suratul Hajj yayin ganawar jami'an shari'a da jagoran juyin juya halin Musulunci a safiyar ranar Asabar 22 ga watan Yuni.
15:57 , 2024 Jun 23
An sanar da sharuddan Hamas dangane da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza

An sanar da sharuddan Hamas dangane da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza

IQNA - Daya daga cikin jagororin kungiyar Hamas a cikin wata sanarwa da ya fitar ya ce gwagwarmayar Palasdinawa ba za ta amince da duk wani shiri da bai hada da dakatar da yaki ba.
15:18 , 2024 Jun 23
Bukukuwan kwanaki uku na Idin Ghadir a Haramin Imam Hussain (AS)

Bukukuwan kwanaki uku na Idin Ghadir a Haramin Imam Hussain (AS)

IQNA – Cibiyar kula da hubbaren Imam Hussain ta sanar da kammala shirye-shiryen gudanar da taron  Idin Ghadir Khum na tsawon kwanaki uku a wannan  hubbaren.
15:09 , 2024 Jun 23
Ayoyi Domin Rayuwa

Ayoyi Domin Rayuwa

IQNA - Hakika wadanda suka kafirce ma Allah da mazanninsa, kuma suna son su raba tsakanin Allah da manzanninsa, suna cewa mun yi imani da wani bangare kuma mun kafirce ma wani bangare, kuma sunan son su riki wani tafarki a tsakanin wannan. Suratu Nisa, aya ta: 150
16:19 , 2024 Jun 22
Baje kolin Ghadir a hubbaren Sayyida Ma’asumah

Baje kolin Ghadir a hubbaren Sayyida Ma’asumah

IQNA - An gudanar da baje kolin Ghadir a cikin rumfuna daban-daban masu ban sha'awa a farfajiyar hubbaren Sayyida Ma’asumah a daidai lokacin idin Imamanci da Wilaya ke kara gabatowa (a.s.).
16:00 , 2024 Jun 22
1