IQNA - Allah ya yi wa Abdulaziz Sashadina tsohon farfesa a fannin ilimin addinin musulunci a jami'ar George Mason da ke jihar Virginia ta Amurka rasuwa a jiya. IKNA ta yi hira da shi a shekarar 2015. Sashadina ya bayyana a cikin wannan hirar cewa: Sakon Imam Khumaini, wanda ya samo asali daga Alkur’ani, ya kasance na duniya baki daya kuma yana magana da dukkan musulmi.
18:46 , 2025 Dec 05