iqna

IQNA

Al-Azhar
Tehran (IQNA) Allah ya yi wa Sheikh Osama Abdulazim, malami a jami'ar Azhar wanda ya jaddada samar da tsarin ilimantarwa bisa son kur'ani mai tsarki da haddar ayoyin littafin Allah.
Lambar Labari: 3487958    Ranar Watsawa : 2022/10/05

Teharn (IQNA) Al-Azhar Masar ta kira matakin da FIFA ta dauka na kauracewa wasan kwallon kafa na Rasha da kuma nuna halin ko in kula ga laifukan gwamnatin sahyoniyawan mamaya a matsayin manufa biyu.
Lambar Labari: 3487007    Ranar Watsawa : 2022/03/03

Tehran (IQNA) Sheikh al-Azhar, a martanin da ya mayar dangane da mamayar da sojojin kasar Rasha suka yi a kasar Ukraine, ya yi kira shugabannin kasashen duniya da su tsara wani shiri na dakatar da yakin.
Lambar Labari: 3486992    Ranar Watsawa : 2022/02/27

Tehran (IQNA) Kungiyar Al-Azhar Watch ta yi gargadi kan yaduwar tsattsauran ra'ayi ta hanyar buga wani rahoto kan yawaitar jabun mutane da ababen hawa a matsayin wata hanya ta 'yan ta'addar ISIL na sake kutsawa cikin kasashe.
Lambar Labari: 3486981    Ranar Watsawa : 2022/02/25

Tehran (IQNA) Mambobin majalisar dokokin Masar da wakilan Al-Azhar da cibiyoyin yada labaran kasar sun amince a yayin wani taro kan haramta ba da laccoci na addini ga wadanda ba kwararru ba.
Lambar Labari: 3486974    Ranar Watsawa : 2022/02/22

Tehran (IQNA) Cibiyar Fatawa ta Al-Azhar ta Electronic, ta mayar da martani ga cin mutuncin wani jami'in yada labarai a kasar Masar game da mu'ujizar mi'iraji na Annabi da kuma rudar karatun ta, ta kira ta a matsayin tabbataccen mu'ujiza da babu kokwanto a cikinta.
Lambar Labari: 3486968    Ranar Watsawa : 2022/02/21