iqna

IQNA

malami
Tehran (IQNA) Wani malami dan kasar Masar da ya rubuta kwafi uku na Alkur'ani mai girma ba gajiyawa ya yi magana kan soyayya ga Ubangiji.
Lambar Labari: 3489014    Ranar Watsawa : 2023/04/20

Masu qyama da ramuwar gayya a kan wasu suna hana kansu rahamar Ubangiji, kuma gwargwadon yadda mutum ya kasance mai gafara da kyautatawa, to zai sami karin alheri da rahama da gafara daga Allah.
Lambar Labari: 3488995    Ranar Watsawa : 2023/04/17

Fasahar tilawar kur’ani  (23)
Shaht Muhammad Anwar ya kasance daya daga cikin fitattun makarantan kasar Masar wadanda suka samu ci gaba cikin sauri kuma suka shahara saboda hazakarsa a wannan fanni na Kwarewar karatun Alqur'ani,ta kai har ana kiransa babban malami tun yana yaro.
Lambar Labari: 3488558    Ranar Watsawa : 2023/01/25

Tehran (IQNA) Cibiyar yada kur'ani ta kasa da kasa mai alaka da Astan Quds Hosseini ta sanar da kafa da'irar kur'ani a Jamhuriyar Mali tare da halartar mabiya Ahlul Baiti (AS).
Lambar Labari: 3488035    Ranar Watsawa : 2022/10/19

Tehran (IQNA) Allah ya yi wa Sheikh Osama Abdulazim, malami a jami'ar Azhar wanda ya jaddada samar da tsarin ilimantarwa bisa son kur'ani mai tsarki da haddar ayoyin littafin Allah.
Lambar Labari: 3487958    Ranar Watsawa : 2022/10/05

Tehran (IQNA) Majiyoyin yaren yahudanci sun ba da rahoton mutuwar malami n sahyoniya mai tsattsauran ra'ayi, wanda taron sulhun da jakadan UAE a Palastinu da ke mamaya da shi a birnin Kudus ya haifar da la'anci da dama.
Lambar Labari: 3487727    Ranar Watsawa : 2022/08/22

Tehran (IQNA) Ayatullah Khamenei ya aike da sakon ta'aziyyar rasuwar Hojjatoleslam zuwa ga Sayyid Haj Seyyed Abdullah Fateminia yana mai cewa: Fassarar bayanai da magana mai dadi da kuma sauti mai dadi na wannan malami mai daraja ya kasance tushe mai albarka ga dimbin matasa da mahajjata.
Lambar Labari: 3487300    Ranar Watsawa : 2022/05/16

Bangaren kasa da kasa, an saka sharadin cewa dole ne mutum ya hardace kur'ani mai tsarki kafin zama limamin masallaci a Jordan.
Lambar Labari: 3482948    Ranar Watsawa : 2018/09/03

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani shiri na horar da malaman kur'ani a kasar Senegal karkashin jagorancin ofishin al'adun muslunci na Iran.
Lambar Labari: 3481751    Ranar Watsawa : 2017/07/30

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Pakistan sun janye takardun zama dan kasa daga wasu malami a kasar lamarin da ya jawo fushin jama’a.
Lambar Labari: 3480874    Ranar Watsawa : 2016/10/22