iqna

IQNA

beirut
Beirut (IQNA) Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta kasar Labanon ta sanar da kai hare-hare kan wasu helkwatar sojojin gwamnatin sahyoniyawan a matsayin martani ga hare-haren da wannan gwamnatin ke kaiwa wasu yankuna na kasar Labanon.
Lambar Labari: 3490271    Ranar Watsawa : 2023/12/07

A cikin wata sanarwa mai cewa:
Beirut (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta fitar da sanarwa tare da jaddada cewa, a matsayin martani ga hare-haren da gwamnatin sahyoniyawan ke kai wa kan fararen hula a kasar Lebanon, an kai hari kan matsayin dakarun gwamnatin Malikiyya.
Lambar Labari: 3489999    Ranar Watsawa : 2023/10/18

Beirut (IQNA) Hossein Amir Abdollahian, ministan harkokin wajen kasarmu, a wata ganawa da babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon, ya yi nazari kan abubuwan da suke faruwa a yankin, musamman bayan farmakin " guguwar Aqsa " da kuma ci gaba da cin zarafi da yahudawan sahyoniya suke yi kan zirin Gaza.
Lambar Labari: 3489966    Ranar Watsawa : 2023/10/13

Beirut (IQNA) An gudanar da taron tunawa da cika shekaru 41 da 41 na shahidan kisan kiyashi "Sabra da Shatila" a birnin Beirut.
Lambar Labari: 3489824    Ranar Watsawa : 2023/09/16

Tehran (IQNA) Sheikh Naeem Qasim ya jaddada a jiya Alhamis cewa duk kokarin da Amurka take yi na yaki da kungiyar Hizbullah ya ci tura: Hizbullah tana nan har abada don gina kasar Lebanon da kuma kare wannan kasa da al'ummarta.
Lambar Labari: 3487015    Ranar Watsawa : 2022/03/05

Tehran (IQNA) Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ya bayyana hatsarin da ya faru a tashar jirgin ruwa ta Beirut da cewa; Wani babban ibtila'i ne da ya aukawa al'ummar kasar Lebanon
Lambar Labari: 3485065    Ranar Watsawa : 2020/08/08

Tehran (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta fitar da bayani kan hatsarin da ya auku a birnin Beirut wanda ya yi sanadiyyar mutuwa da kuma jikkatar mutane da dama.
Lambar Labari: 3485057    Ranar Watsawa : 2020/08/05

Cibiyar kare hakkin bil adama da dimukradiyya a kasar Bahrain ta dauki nauyin shirya taron, tare da halartar wakilan kungiyoyin kare hakkin bil adama daga kasashen duniya daban-daban.
Lambar Labari: 3483306    Ranar Watsawa : 2019/01/11

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da zaman taro na kafofin yada labarai na kasashen musulmi a birnin Beirut na Lebanon kan batun Quds.
Lambar Labari: 3482264    Ranar Watsawa : 2018/01/03

Bangaren kasa da kasa, an bude babban taron malaman gwagwarmaya na duniya a birnin Beirut fada mulkin kasar Lebanon mai taken nuna goyon baya ga Palastine.
Lambar Labari: 3482059    Ranar Watsawa : 2017/11/02

Bangaren kasa da kasa, an bude gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasar Lebanon tare da halartar mayna jami'an gwamnatin kasar da kuma malamai.
Lambar Labari: 3481339    Ranar Watsawa : 2017/03/23