Bangaren kasa da kasa, shekaru 15 da suka gabata ne a tsakiyar watan Nuwamban shekara ta 2000 aka share sunan mutumin da kudin shigarsa na shekara dala biliyan 60 ne daga tarihi saboda ya zabe bin Ahlul bait (AS)
2015 Nov 23 , 21:04
Bangaren kasa da kasa, jaridar International Business Times ta ta buga cewa yan ta’addan Daesh sun fitar da wani sabon jerin sunayen biranan da za su kaiwa hari.
2015 Nov 23 , 21:02
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Abdulaziz Alhaddad ya bayyana cewa ya halasta a buga tare da karanta kur’ani mai rsaki mai launi kamar yadda aka yi a kasar Masar.
2015 Nov 22 , 23:31
Bangaren kasa da kasa, Ali Al-nu’aimi ya bayyana cewa; kone kwafin kur’animai tsarki da masallatai da ake a kasashen turai shi kansa wani naui na ta’addanci.
2015 Nov 22 , 23:29
Bangaren kasa da kasa, Subh Wajih Alqaiq dalibin jami’a ne a yankin zirin Gaza palastinu da ya hardace kur’ani mai tsarkia cikin kwanaki 17.
2015 Nov 21 , 23:00
Bangaren kasa da kasa, daruruwan musulmi sun gudanar da wani gangami a gaban fadar White House da ke birnin Washington na kasar Amurka, inda suka yi Allawadai da ta’addanci.
2015 Nov 21 , 22:59
Bangaren kasa da kasa, babban malamin Azahar ya yi Allawadai da harin ta’addancin da aka kai kan wani otel a Mali da cewa: muslunci ya barrabta daga hakan.
2015 Nov 21 , 22:56
Bangaren kasa da kasa, an kafa wani kwamiti wanda zai dauki alhakin gudanar da ayyuka da suka shafi fara gudanar da tafsirin kur’ani mai tsarkia cikin harshen Amazigi a kasar Algeriya.
2015 Nov 20 , 23:23
Bangaren kasa da kasa, a wani mataki na kin musulmi da nuna musu kyama a Faransa an lakada wa wata mata duka a metro a birnin Marcelle bayan da aka ganta da hijabi.
2015 Nov 20 , 23:21
Bangaren kasa da kasa, mahkunta a kasar Faransa sun tabbatar da mutuwar mutumin da ya shirya harin ta’addancin birnin Paris.
2015 Nov 20 , 23:19
Bangaren kasa da kasa, Moqtada Sadr ya kare mabiya tafarkin shi’a a na kasar Algeriya inda ya ce hakan yana a matsayin kare wadanda a ke zalunta ne.
2015 Nov 19 , 19:16
Bangaren kasa da kasa, babbar kungiyar musulmi a kasar Faranasa ta kirayi limaman juma’a na kasar da su yi Allawadai da duk wani aikin ta’addanci da kuma masu aikata shi a gobe Juma’a.
2015 Nov 19 , 19:15