Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani aiki na gina masallatai 10 a cikin yankuna na kasar Mali wanda cibiyar nan ta ayyukan alkhairi ta RAF ta dauki nauyin yi.
2015 Nov 19 , 19:13
Bangaren kasa da kasa, ‘yan shi sun gudanar da wani taro na karawa juna sani kan tarukan Arbain da za a gudanar a garin Bauchi da ke tarayyar Najeriya.
2015 Nov 18 , 22:44
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azhar ta bayyana cewa a shirye take ta tura masu tunatarwa da wa’azi zuwa kasar Faransa domin kalubalantar masu dauke da akidun ta’addanci.
2015 Nov 18 , 22:42
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin cikin gida akasar Tunisia ta sanar da kame wasu mata 7 ‘yan ta’addan Daesh.
2015 Nov 18 , 22:40
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taron karawa juna sani mai taken mudala’ar kur’ni mai tsarki a birnin Madina mai alfarma.
2015 Nov 17 , 19:55
Bangaren kasa da kasa, kungiyar yan ta’addan Boko Haram ta rusa adadin makarantu da ya kai dubu daya da 100 a kasashen yankin tabkin Chadi da ke yammacin Afirka.
2015 Nov 17 , 19:53
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azahar ta yi Allawadai da akkausar murya dangane da harin da wasu suke kaiwa kan musulmi da masallatai a cikin kasashen turai.
2015 Nov 17 , 19:51
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib Sheikul Azahar yay i kakkausar suka dangane da danganta kungiyar Daesh da kafafen yadda labarai suke yi da addinin muslunci.
2015 Nov 16 , 16:49
Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Rasha Mikhael Bogdanov ya bayyana cewa kungiyar Hizbullah ba kungiyar ta’addanci ba ce.
2015 Nov 16 , 16:47
Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin cikin gida na kasar Faransa ya bayyana cewa za su dauki matakin rufe duk wasu masallatai da ake yada tsatsauran ra’ayi a kasar.
2015 Nov 16 , 16:45
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinai a jahar Oklahoma na kasar Amurka za su gudanar da taro domin girmamam wadanda suka rasu a harin ta’addancin Paris da Beirut.
2015 Nov 15 , 16:41
Bangaren kasa da kasa, addinin muslunci bas hi da wata alaka da duk wani aiki na tashin hankali da dabbanci, a kan hakan e ya ce ; duk wanda ya kashe kamar ya kashe mutane ne baki daya, wanda kuma ya raya ta kamar ya raya mutane ne baki daya.
2015 Nov 15 , 16:38