Bangaren kasa da kasa, a yau da safe jami’an tsaron haramtacciyar kasar Isra’ila sun kai wani farmaki a kan wani masallaci a cikin birnin Alkhalil da ke gabar yamma da kogin jodan.
2015 Nov 28 , 23:14
Bangaren kasa da kasa, fiye da mutane miliyan biyu ne da suka hada da larabawa da Iraniyawa suka isa kasar Iraki a halin yanzu domin halartar taron arbain.
2015 Nov 28 , 23:12
Bangaren kasa da kasa, masu kula da shafin sadarwa na zumunta na telegraph sun ce a halin yanzu za su iya gane mutanen da suke da alaka da kungiyar Daesh.
2015 Nov 28 , 23:10
Bangaren kasa da kasa, malamin shari’ar musulnci a jami’ar Azahar ya bayyana cewa ayatul kursiy it ace ayar da ta hada siffofin Jamaliyya, da kamaliyya, da jalaliyya na ubangiji.
2015 Nov 27 , 21:17
Bangaren kasa da kasa, mazauna birnin Toronto suna gudanar da wani kamfe domin bayar da kariya ga musulmi a wuraren jama’a.
2015 Nov 27 , 20:56
Bangaren kasa da kasa, yan ta’addan Daesh sun tone kabarin Fatima bint Nabhan jikar Imam Musa Kazim (AS) a garin Halab sun fito da sauran abin da ya rage na gawarta.
2015 Nov 27 , 20:49
Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da hubbaren Imam Hussain ta ce ta samar da kamarori 800 da aka kafa a wurare a cikin birnin Karba da kewaye domin sanya ido kan tarukan Arbain.
2015 Nov 26 , 23:53
Bangaren kasa da kasa, tsohon dan jaridar Guardian a lokacin ganawarsa da shugaban cibiyar kula da hubbaren Imam Imam Ali (AS) ya bayyana cewa sanin tarihim Imam Ali (AS) ya yi amfani ga rayuwarsa.
2015 Nov 26 , 23:48
Bangaren kasa da kasa, jagoran majami’ar Catholic ya bayyana a lokacin da yake zantawa da shugabannin addinai a kasar Kenya ya bayyana cewa ya zama wajibi a gudanar da tattaunawa a tsakanin addinai.
2015 Nov 26 , 23:43
Bangaren kasa da kasa, an bude bangaren nazarin kur’ani mai tsarki a jami’ar jahar Yobe da ke tarayyar Najeriya.
2015 Nov 25 , 21:02
Bangaren kasa da kasa, yan ta’addan ISIS ta sanar da cewa ita ce ke da alhakin kai harin kasar Tunisia.
2015 Nov 25 , 21:00
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci suna fuskantar matsaloli da dama a kasar Faransa acikin wadannan lokuta sakamakon kai harin da aka yi.
2015 Nov 24 , 19:38