Bangaren kasa da kasa, Hazim Abdulazim daya daga cikin masu fafutuka a kasar masar yay i kakakusar suka ga ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar dangane da saka batutuwa na siyasa a cikin harkar da ta shafi kur'ani.
2015 Apr 22 , 23:54
Bangaren kasa da kasa, a wani taro da suka gudanar a birnin Beirut na kasar Lebanon gugun malamai masu goyon bayan gwagwarmaya sun bayyana hari kan Yemen da cewa hankoro ne na neman raunana gwagwarmaya.
2015 Apr 22 , 23:52
Bangaren kasa da kasa, manzon majalisar dinkin duniya ya gana babban malamin addinin muslunci a kasar Iraki Ayatollah Sayyid Sistani domin bayyana masa maharsa kan batun tsaro a kasar.
2015 Apr 21 , 23:47
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib babban malamin jcibiyar Azhar ya gana da tawagar malaman Ahlu sunan na kasar Iraki ind a suka jaddada wajabcin yin aiki tare domin samun hadin kan musulmi.
2015 Apr 21 , 23:39
Bangaren kasa da kasa, akalla mutane uku ne aka tabbatar da sun samu raunuka sakamakon wani harin kunar bakin wake da wani dan ta’adda ya kai kan wata cibiyar mabiya mazhabar shi’a a Najeriya.
2015 Apr 21 , 23:31
Bangaren kasa da kasa, al’ummar kasar Yemen suna ci gaba da fitowa a birane daban-daba na kasar domin nuna rashin amincewarsu da hare-haren ta’addanci da Saudiyya ke kaddamarwa a kansu.
2015 Apr 19 , 23:17
Bangaren kasa da kasa, kakakin ma’aikatar harkokin addini a kasar Masar ya bayyana cewa babban dalilin da yasa ba agayyaci Iran a gasar kur’ani ta kasar masar ba yana da alaka da dalilan da suka sanya ba a gayyaci Turkiya da Qatar a gasa ba.
2015 Apr 19 , 23:10
Bangaren kasa da kasa, babban sakataen kungiyar Hibullah a kasar Lebanon ya yi shara da irin hadarin da ke tatatre da hankoron da wahabiyawa na rarraba kan al'ummar musulmi ta hanyar yada rikicin shi'a da sunna a tsakanin musulmi wanda kuma hakan bai yi nasara ba.
2015 Apr 18 , 23:56
Bangaren kasa da kasa, wani musulmin kasar Amurka daga jahar Machigan na shirin gudanar da wata tafiya zuwa jahohi 50 daga cikin jahohin kasa domin isar musu da sakon musulunci.
2015 Apr 18 , 23:54
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren majalisar dinkin duniya ya bukaci dukkanin bangarorin rikici a kasar da su gaggauta kawo karshen yaki tare da dakatar da bude wuta nan take.
2015 Apr 17 , 23:47
Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon ta fitar da wani bayani da a cikin soki gwamnatin Saudiyya dangane irin hankoron da take yin a ganin ta haddasa rikici tsakanin musulmi da kuma saka musu gaba da Iran sabon dalilai na bangaranci.
2015 Apr 17 , 23:45
Bangaren kasa da kasa, Dalil Bubakar shugaban masallaLille na kasar Faransa ya bayyana cewa suna da bukatr manyan massalatai a kasar.
2015 Apr 16 , 22:49