Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taron karawa juna sani danagne da irin banbancin da ke cikin littafa tafsirin kyr'ani mai tsarki da malamai suka rubuta a bangaren harshen larabaci na jami'ar Azhar da ke Masar.
2015 Apr 27 , 23:54
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin musluncia kasar Canada sun fara samun horo dangane da yadda za su mayar da martani ga masu sukar a ddinin muslunci a kasar.
2015 Apr 27 , 23:51
Bangaren kasa da kasa, masu sanya ido kan hakkokin bil adama na UN a kasar jamhuriyar Afirka ta tsakiya sun bayar da rahoton da ke cewa akwai bukatar daukar matakai na kare hakkokin musulmi a kasar.
2015 Apr 26 , 22:53
Bangaren kasa da kasa, kasar Morocco ta mika kyautar wasu kwafin kur'ani mai tsarki ga mabiyar darikar Kadiriyyah da iyalan da ke zaune akasar Senegal.
2015 Apr 26 , 22:50
Bangaren kasa da kasa, al'ummar kasar Yemen suna gudanar da bukukuwan zagayowar ranar shigar musulunci a ckin kasarsu duk kuwa da lugudan wutar da masarautar Saudiyya ke yi a kansu.
2015 Apr 26 , 22:41
Bangaren kasa da kasa, Shauki Allam babban mai bayar da fatawa a Masar ya fadi a hudubar Juma’a abirnin Paris cewa sakon musulunci na duniya ne baki daya.
2015 Apr 25 , 23:59
Bangaren kasa da kasa, Sara Omar kakar shugaban kasar Amurka ta bayyana cewa ta yi wa jikan nata addu’a a Ka’abah domin Allah yasa ya karbi addinin musulunci.
2015 Apr 25 , 23:50
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen msuulmi ta yi kiran gudanar da zaman gagagwa danagne da harin wuce gona da irin da masarautar saudiyawa ke kaiwa kan al’ummar kasar Yemen.
2015 Apr 25 , 23:48
Bangaren kasa da kasa, hukumar bunkasa harkokin ilimi da tarihi tarihi da al’adu ta majalisar dinkin duniya UNESCO ta kirayi haramtacciyar kasar Isra’ila da ta kawo karshen gina ramuka abirnin Quds da take yi.
2015 Apr 23 , 23:43
Bangaren kasa da kasa, duk da irin barazanar da yan ta’addan suke yi wa masu gudanar ziyarar Iam Hadi (AS) a ranar shadarsa hakan bai hana masu ziyarar tafiya a kasa ba zuwa Samirra.
2015 Apr 23 , 23:41
Bangaren kasa da kasa, ko shakka babu yakin da masarautar Al Saud ta kaddamar kan al’ummar kasar Yemen sakamako ne na tsoro da nuna fargaba dangane da irin ci gaba da karbuwar da Iran take samu.
2015 Apr 23 , 23:29
Bangaren kasa da kasa, Tsivi Mazal tsohon jakadan haramtacciyar kasar Isra'ila a kasar masar ya bayyana jin dadinsa matuka dangane da cire ayoyin kur'ani masu magana kan Jihadi da Abdulfattah Sisi ya yi a tsarin karatun kasar.
2015 Apr 22 , 23:55