Bangaren kasa da kasa, gwamnatin wahabiyawan Saudiyya ta tilasta hukumar alhazan kasar Pakistan rarrabewa tsakanin maniyyata na aikin bana tsakanin yan sunna da yan shi’a a cikinsu.
2015 May 02 , 20:07
Bangaren kasa da kasa, al’ummar kasar Yemen sun gudanar da gagarumar zanga-zanga a biranin sana’a da ma wasu biranan kasar domin la’antar gidana sarautar Al Saud gami da Amurka.
2015 May 02 , 20:05
Bangaren kasa da kasa, kungiyar yan ta’addan daesh ta haramta koyon ilimin sanin harkokin tarihin al’ummomi da kayan tarihinsu da ke komawa zuwa zamun da suka gabata.
2015 May 02 , 20:03
Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da kokarin dusashe hasken muslunci da kuma bata shi a idon duniya wasu masu tsakanin kiyayya da musulmi sun saka kalmomin batunci ga addinin muslunci a motoci da tashohin jirgin kasa.
2015 May 01 , 23:51
Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta jaddada wajabcin kawo karshen killace yankin zirin Gaza da haramtacciyar kasar Isra’ila ke yi.
2015 May 01 , 23:48
Bangaren kasa da kasa, yahudawan Ehiopia mazauna haramtacciyar kasar Isra’ila sun gudanar da wata zanga-zangar nuna rashin amincewa da wariyar da ake nuna musu a birnin Qods a jiya.
2015 May 01 , 23:45
Bangaren kasa da kasa, Macky Sall Shugaban kasar Senegal ya bayyana cewa kafofin yada labarai na kasashen musulmi za su iya bayyana wa sauran al'ummomin duniya irin ta addinin musulunci.
2015 Apr 29 , 21:04
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib bababn malamin cibiyar Azahar a kasar Masar ya bayyana cewa, al’ummar musulmi na bukatar yin nazari danagane da wasu abubuwan da aka rubuta a cikin addinin musulunci.
2015 Apr 29 , 21:01
Bangaren kasa da kasa, Rashid Gannushi jagoran kungiyar Nahda a kasar Tunisia ya bayyana cewa ‘yan takfiriyya sun yi watsi da kiran kur’ani mai tsarki na cewa babu tilascia cikin addini wanda kuma hakan shi ne dalilin da yasa suka fada cikin barna.
2015 Apr 29 , 20:59
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taron tattaunawa dangane da batun matlar kyamar muslmi da ke gudana a birnin Winsdor na kasar Canada tsakanin bangarorin musulmi da na gwamnati.
2015 Apr 28 , 22:20
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Muhammad Almansi daya daga cikin mambobin majalisar malaman addinin muslunci na mazhabar shi’a ya bayyana cewa nuna banbancin da ake yi wa ‘yan shi’a a kasar asali ya samo.
2015 Apr 28 , 22:18
Babngaren kasa da kasa, Ma'aikatar kula da harkokin addinin muslunci ta Palastine ta yi kakakusar suka dangane da rufe kofar shiga masallaci annbi Ibrahim da yahudawan sahyuniya suka yi.
2015 Apr 28 , 00:00