Bangaren kasa da kasa, sojojin kasar Iraki tare da taimakon dakarun sa kai da suka hada da na kabilun yan Sunnah suna ci gaba da fatattakar 'yan ta'addan Daesh (ISIS) a cikin yankuna da daman a lardunan kasar.
2015 May 08 , 23:04
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Mahir Abdulrazaq daya daga cikin malaman ahlu Sunnah a kasar Lebanon ya bayyana fitinar mazhaba a tsakanin musulmi yahudawan sahyuniya ke amfana da ita.
2015 May 07 , 20:29
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wani taron kara wa juna sani kan mazhabar shi’a a kwalejin muslunci ta birnin London.
2015 May 07 , 20:27
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin kasashen duniya sun yi kakkausar ska dangane da hare-haren ta’adanci da Saudiyya ke kaiwa kan filayen safka da tashin jiragen sama na Yemen, da kuma yin amfani da makamai da aka haramta yin amfani da su a duniya.
2015 May 06 , 20:11
Bangaren kasa da kasa, an jadda wajabcin rayuwa tare da juna tsakanin dukaknin mbaiya addinai a zaman taron da cibiyar bunkasa al’adun muslunci ta CCIB ta kasar Burkina Faso ta shirya.
2015 May 06 , 20:09
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Muhammad Yazbak shugaban majalisar zartawara ta kungiyar Hizbullah ya bayayna cewa bazuwar akidar wahabiyanci da takfiriyyah sue n babban hadari ga duniyar musulmi.
2015 May 06 , 20:04
Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da wani shiri na karatun kir’ani mai tsarki na matasa mai taken debe kewa da kur’ani a kasar Pakistan.
2015 May 04 , 19:54
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gina wani masallaci wanda ya kebanci mata zalla a kasar Birtaniya da nufin samar da wuri da zai basu damar gudnar da harokokinsu na addini.
2015 May 04 , 19:50
Bangaren kasa da kasa, kungiyar bunkasa harkokin ilmi da aladun kasashen musulmi ta ISESCO a taron cika shekaru 33 da kafa kungiyar ta yi kira zuwqa ga kawo karshen fitintunan banbancin fahimta atsakanin musulmi.
2015 May 04 , 19:38
Bangaren kasa da kasa, an nuna wani faifan bidiyo a cikin shafun yanar gizo na internet inda wasu malaman wahabiyawa ke cin zarafin mabiya mazhabar shi’a a kasar Bahrain.
2015 May 03 , 23:57
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar cikin gida akasar Congo ta sanar da kafa dokar hana mata saka hijabi cikakke da ya hada da nikabi saboda dalila na tsaro da suka shafi kasar.
2015 May 03 , 23:55
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da tajwidin kur’ani mai tsarki karo na 14 a masallacin Zaituna da ke cikin birnin Tunis.
2015 May 03 , 23:51