Bangaren kasa da kasa, wata majiya daga yankin Alawamiyyah na gabacin kasar Saudiyyah ta tababtar da mahukuntan kasar sun dakatar da zartar da hukuncin kisa kan malamin addini na kasar Ayatollah Baqer Namir.
2015 May 13 , 23:40
Bangaren kasa da kasa, kungiyar gwagwarmayar muslunci ta Hizbullah ta yi kakkausar dangane da harin kawancen Saudiyyah da Amurka ya kai kan tashar talabijin ta Al-masiriyyah ta kasar Yemen tare da bayyana hakan a matsayin keta huromin dokokin duniya.
2015 May 12 , 22:02
Bangaren kasa da kasa, mahukunta a kasar UAE sun dauki kwararan matakai na shiga kafar wando daya da koyar da tsatsauran ra’ayin addini a makarantun koyar da kur’ani mai tsarki da ke kasar.
2015 May 12 , 21:58
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Ahmad Farhat babban malami kuma shahararren makarancin Alkur'ani mai tsarki a kasar Masar Allah ya yi masa rasuwa, wanda kuma shi ne babban limamin masallacin Imam Hussain (AS) da ke birnin Alkahira yana da shekaru fiye da 90.
2015 May 12 , 21:55
Bangaren kasa da kasa, Dan Siyasar kasar Birtaniya mai tsananin kiyayya da musulmi Paul Golding ya bayyana a gaban jami'an 'yan sandan kasar, domin amsa tambayoyi kan wasu kalaman batunci da ya yi kan addinin muslunci.
2015 May 11 , 23:57
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Mhammad Nemir daya daga cikin malaman Saudiyya ya gargadi gwamnatin kasar kan ta guji duk wani gigi na neman kashe Ayatollah Baqer Nemir.
2015 May 11 , 23:55
Bangaren kasa da kasa, kungiyar malaman addinin muslunci ta kasar Yemen ta zargi masarautar saudiyya da keta dukaknin hurumi na dokoki da kaidoji harinta kan al’ummar kasar Yemen.
2015 May 11 , 23:52
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Khalid Fadil Zaki limamin masallacin Imam sadeq (AS) a yankin Deraz na kasar Bahrain ya bayyana cewa murkushe zanga-zangar al’ummar da karfin tuwo ba zai raunana su ba.
2015 May 09 , 21:47
Bangaren kasa da kasa, jami’an ‘yan sanda a kasar Jamus sun sanar da kame gungun wasu mutane da ke shirin kai hare-hare kan masallatai da otel na musulmi a kasar.
2015 May 09 , 21:45
Bangaren kasa da kasa, jiragen yakin Saudiyya sun kaddamar da hari kan masallacin mai dadden tarihi na Imam hadi (AS) da birnin Sa;adah a arewacin kasar Yemen.
2015 May 09 , 21:42
Bangaren kasa da kasa, dubban mutane sun gudanar da zanga-zangar a yankin Awamiyyah da ke gabacin Saudiyyah na yan shi’a domin neman a saki Ayatollah bakir Namir da sauran fursunonin siyasa akasar.
2015 May 08 , 23:13
Bangaren kasa da kasa, an kamala gasar hardar kur’ani mai tsarki da tajwidi ta kasa da kasa a bababn masallacin Zaitunah da ke birnin Tunisia na kasar Tunisia tare da bayar da kyautuka ga wadanda suka nuna kwazo daga na daya zuwa na biyar.
2015 May 08 , 23:08