Bangaren kasa da kasa, Jam’iyyar Nicola Sarkozy tsohon shugaban kasar Faransa na shirin korar wani magajin gari saboda yin kalaman batunci kan addinin muslunci.
2015 May 17 , 23:48
Bangaren kasa da kasa, Amnesty International ta ce mayar da batun hukuncin kisa da aka yanke kan hambararren shugaban Masar Muhammad Morsi gababban Moftin Masar zancen wofi ne.
2015 May 17 , 23:45
Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta sake yin Allawadai da ci gaba da gina matsigunnan yahudawa da Isra’la ke yi a yankunan gabar yamma da kogin Jordan.
2015 May 16 , 23:53
Bangaren kasa da kasa, a birnin London na kasar Birtaniya an gudanar da jerin gwano domin nuna goyon baya da kuma yin kira ga mahukuntan Saudiyyah da su gaggauta sakin Ayatollah Baqer Nimr da suke tsare da shi sabodsa zalunci.
2015 May 16 , 23:50
Bangaren kasa da kasa, Salman Audah wani fitaccen malamin wahabiyan Saudiyya ya bayyana cewa mabiya mazhabar shi’a a tarihinsu sun yi cin fuska ga sahabbai saboda haka yana kiran matasan shi’a da su yi wa wannan akidar tawaye.
2015 May 16 , 23:47
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Musa Kazem (AS) a kasar Australia.
2015 May 15 , 23:57
Bangaren kasa da kasa, Daruruwan ‘yan Shi’an kasar Saudiyya ne suka gudanar da zanga-zanga a garin Awamiyah da ke gabashin kasar domin nuna goyon baya ga Ayatollah Baqer Nimr.
2015 May 15 , 23:55
Bangaren kasa da kasa, An korin wani malami a babbar kwalejin kasar Birtaniya saboda cin zarafin addinin muslunci da yake yia kowane lokaci a cikin makarantar.
2015 May 15 , 23:53
Bangaren kas ad akasa, an fitar da wani littafi da ke byani kan rayuwar Imam Musa Kazim (AS) dangane irin gdunmawar da ya bayar a dukkanin bangarori na rayuwar msulmi da dan adam baki daya.
2015 May 14 , 23:55
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kare hakkokin palastinawa ta fitar da bayani da ke cewa Palastinu hakkin mabiya addinin mulsunci ce tare da yin tir da mamamyar yahudawan sahyuniya.
2015 May 14 , 23:51
Bangaren kasa da kasa, Tasnim Ahmad Sheikh ‘yar majalisar dokokin kasar Birtaniya daga yankin Scotland ta yi alkawalin kare hakkokin mtanen yankinta a majalisa.
2015 May 13 , 23:45
Bangaren kasa da kasa, wasu masu tsananin kyamar addinin muslunci a kasar Belgium sun suna rashin amincewarsu da gudanar da baje kolin littafan muslunci a garin Antorpon na kasar.
2015 May 13 , 23:43