Bangaren kasa da kasa, malaman shi’a da sunna a kasar Lebanon sun yi kakakusar suka da yin Allawadai da harin ta’addanci da aka kai kan mabiya tafarkin shi’a a masallacin Imam Ali (AS) da ke Qatif a gabacin kasar saudiyya.
2015 May 23 , 23:22
Bangaren kasa da kasa, kungiyar al’umu da kuma majalisun dokokin kasashen larabawa karkashin jagorancin Abdulaziz Abdullah tazabi Ahmad Ahmad Nu’aina a matsayin shugaban kungiyar makaranta kur’ani larabawa.
2015 May 22 , 23:52
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Nabil Qawuq mataimakin shuagaban majalisar zartarwa na kungiyar Hizbullah ya bayyana ta’addancin Saudiyya kan al’ummar Yemen da cewa ya fi muni kan na Isra’ila a Gaza da Ghana.
2015 May 22 , 23:49
Bangaren kasa da kasa, Allamah Sheikh Sahal Ibrahim Bin Aqil babban mai bayar da fatawa na Ahlusunnah a kasar Yemen ya bayyana cewa al’ummar kasar ba za su taba mika kai ga bakaken manufofin gwamnatin Saudiyyah ba.
2015 May 22 , 23:46
Bangaren kasa da kasa, mataimakin shugaban majalisar shi’a a kasar Lebanon ya bayyana cewa abbabna bin da keg ban musulmi a hal;in yanzu yanto muhimamn wurare masu tsarki dsaga mamamyar yahudawa a palastinu.
2015 May 21 , 23:58
Bangaren kasa da kasa, bisa la’akari da akasarin musulmin kasar Zimbabwe yan sunna ne ba su da cikakkiyar masaniya kan mazhabar shi’a wato tafarkin iyalan gidan manzo
2015 May 21 , 23:54
Bangaren kasa da kasa, an fara aiwatar wani sabon shiri na bayar da horo kan hardar kur’ani mai tsarki ga daliban addini yan kasar Australia da ska karatu a birnin Qom.
2015 May 19 , 23:51
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Asir jagoran kungiyar yan ta’addan salafiyya a kasar Lebanon ya bayyana yan ta’addan daesh da aka kashe da cewa suna daidai da sahabban manzon Allah (SAW)
2015 May 19 , 23:49
Bangaren kasa da kasa, shugaban majalisar koli ta muslunci a Iraki Sayyid Ammar hakim ya bayyana cewa za a tsarkake yankin Anbar baki daya daga yan ta’addan Daesh.
2015 May 19 , 23:48
Bangaren kasa da kasa, limamin masallacin manzon Allah (SAW) ya tsallake rijiya ta baya tare da taimakon jami’an tsaro bayan da wani mutum ya kai masa hari.
2015 May 18 , 23:31
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Australia sun bude wata sabuwar hanya ta yada addinin muslunci ta hanyar yanar gizo da nufin fahimtar da wadanda ba su da masaniya a kansa.
2015 May 18 , 23:26
Bangaren kasa da kasa, mahardacin kur’ani mai tsarki dan najeriya da ya halarci gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki da tundiya ya bayyana cewa yin aiki da koyarwar kur’ani mai tsarki ne kawai hanyar yin yaki da tsatsauran ra’ayi.
2015 May 18 , 23:23