Bangaren kasa da kasa, Fahad Bin Turkiya Bin Abdulaziz Al saud ya halaka a kan iyakokin kasar Yemen a daren jiya.
2015 Apr 16 , 22:48
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib babban malamin jami’ar Azhar a kasar Masar y ace sakon addinin muslunci na duniya ne baki day aba na ta wata kungiya ko wani bangare ne kadai ba.
2015 Apr 15 , 23:49
Al'ummar kasar Bahrain sun gudanar da jerin gwano mafi girma a tarihin kasar, domin tunawa da cika shekara guda da rushe masallatai a kasar ta hanayar lumana, duk kuwa da irin matakan rashin imani da mahukuntan kasar suka domin hana faruwar hakan.
2015 Apr 15 , 23:46
Bangaren kasa da kasa, tsawon shekaru da dama al’ummar kasar Yemen suna rayuwa tare da juna ba tare da wata matsala ba amma wahabiyawan Saudiyya sun yi kokarin cusa akidarsu a kasar kuma jama’a suka ki amincewa wanda hakan ya jawo hari a kansu.
2015 Apr 15 , 23:42
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar mata musulmi a kasar Ghana na shirin gudanar da wani shiri na musamamn domin bayar da horo ga mata kan jagoranci
2015 Apr 14 , 22:17
Bangaren kasa da kasa, karamin ofishin jakadancin jamhuriyar muslunci ta Iran a birnin Nairobi an kasar Kenya ya buga tare da yada wani karamin littafi kan haihuwar Sayyidah Fatima Zahra (SA)
2015 Apr 14 , 22:15
Bangaren kasa da kasa, Wasu masu sanya ido kan hakkokin bil adama na kasashen duniya sun bayyana haramtacciyar kasar Isra’ila tana cin zarafin palastinawa musamman yara domin habbaka tattalin arzikinta.
2015 Apr 14 , 22:10
Bangaren kasa da kasa, Bama-baman masarautar Al Saud da ke samun taimakon Amurka da Isra'ila, sun safka kan masallacin Sufra mai dadadden tarihi a cikin lardin Sa'ada, da ke arewacin kasar Yemen da asubahin yau, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar wasu daga cikin masallata.
2015 Apr 13 , 23:32
Bangaren kasa da kasa, Walid Isma’il mai Magana da yawun kungiyar salafiyyah a kasar Masar ya bayyana mabiya mazhabar shi’a da cewa suna matukar hadari a kasar kuma dole a gurfanar da su.
2015 Apr 13 , 23:30
Bangaren kasa da kasa, hare-haren gidan sarautar Saudiyya aiwatar da shirin yahudawan sahyniya kan al’umamr kasar Yemen domin rusa kasashen musulmi kamar yadda dama akashirya wanda aka fara da wasu kasashen.
2015 Apr 13 , 23:28
Bangaren kasa da kasa, kafofin yada labaran wahabiyawa da na ‘yan takfiriyyah sun tare shafin sadarwa na zumunta na tashar talabijin ta Alalam.
2015 Apr 12 , 23:58
Bangaren kasa da kasa, Ayatollah Ozma Sayyid Ali Sistani babban malamin addinin muslunci a kasar Iraki ya nuna cikakken goyon bayansa ga kokarin da al’ummar kasar ke yin a ganin an kori yan ta’addan Daesh baki daya.
2015 Apr 11 , 21:44