Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da wata gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki a garin Zaltain na kasar Libya tare da halartar wasu fitatun makaranta na kasar.
2015 Jun 30 , 23:45
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta yi Allawadai da akkakusar murya dangane da kashe Hisham Barakat babban mai shigar da kara na kasar Masar.
2015 Jun 30 , 23:43
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da bangare na karshe a gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya abirnin Dakar na kasar Senegal tare da halartar makaranta da mahardata daga fadin kasar.
2015 Jun 29 , 23:56
Bangaren kasa da kasa, Ayatollah Tashkhiri a matsayin manzo na musamman daga jagoran juyin juya hali tare da tawagarsa ya isa kasar Kuwait domin isar da sakon ta’aziyar wadanda suka shahada a harin masallacin Imam Sadiq (AS)
2015 Jun 29 , 23:54
Bangaren kasa da kasa, mahardata 34 ne suka kai ga mataki na karshe a gasar karatu da hardar kur’ani ma tsarki ta duniya da k eke gudana ahalin yanzu a birnin Dubai.
2015 Jun 29 , 23:52
Bangaren kasa da kasa, za a kafa wata cibiya ta malaman addinin muslunci na nahiyar Afirka mai suna cibiyar muslunci ta sarki Muhammad ba biyu a kasar Morocco.
2015 Jun 28 , 22:36
Bangaren kasa da kasa, gasar karatu da harda da kuma tajwidin kur’ani mai tsarki karo na 12 a kasar Algeria za a fara ta a ranar 20 ga wannan wata na Ramadan mai alfarma.
2015 Jun 28 , 22:34
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Tunisia ta kudiri aniyar rufe masallatai kimanin 80 a fadin kasar domin shiga fada da ta’addanci a kasar.
2015 Jun 27 , 23:58
Bangaren kasa da kasa, kimanin palastinawa dubu 350 ne suka gudanar da sallar Juma’a ta biyu a cikin watan Ramadan mai alafarma a masallacin Qods.
2015 Jun 27 , 23:57
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Saudiyya sun keta alfarmar kur’ani mai tsarkia lokacin da suka rusa wani masallaci bisa hujjar cewa an gina shi ba bisa kaida ba a garin Makka.
2015 Jun 26 , 23:54
Bnagaren kasa da kasa, babbar cibiyar muslunci a kasar Masar at Azahar ta yi akkakusar da yin Allawadai dangane da fitar da wani fafan bidiyo na cin zarafin manzon Allah (SAW) a tashar talabijin ta Holland.
2015 Jun 26 , 23:53
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Canada a shekarar bana suna yin azumi mafi tsawo na sa’oi 17 wanda shi ne irinsa a cikin shekaru 33 da suka gabata.
2015 Jun 26 , 00:09