Bangaren kasa da kasa, an shiga bangare na karshe na gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki da kuma tajwidinsa a birnin Ribat na kasar Morocco.
2015 Jul 04 , 23:32
Bangaren kasa da kasa, babban malamin cibiyar addini ta Azahar bai amince da kafirta mabiya tafarkin shi’a ba tare da kiransu da wasu sunaye kamar rafidawa saboda suna son iyalan gidan manzo (AS).
2015 Jul 04 , 23:28
Bangaren kasa da kasa, an bude wata gasa ta karatun kur’ani mai tsarki da kuma imomin addinin muslunci a kasar Mauritaniya tare da halartar dalibai da kuma malamai na kasar.
2015 Jul 03 , 23:23
Bangaren kasa da kasa, yan ta’addan Boko Haram sun kashe musulmi kimanin 145 masu azumi a yakin arewa maso gabacin tarayyar Najeriya a wasu hare-haren da kungiyar ta kai.
2015 Jul 03 , 23:20
Bangaren kasa da kasa, a yau an gudanar da sallar Juma'a ta bai daya tsakanin 'yan sunni da kuma 'yan shi'a a babban masallacin kasar tare da halartar sarkin da dukkanin mukarrabansa.
2015 Jul 03 , 23:17
Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da gasar karatun kr’ani mai tsarki mai taken Taj Al-rahmah da ta kebanci kananan yara akasar Ghana.
2015 Jul 02 , 23:12
Bangaren kasa da kasa, jami’an wata makarantar sakandare a yankin Mumbasa na kasar Kenya suna tilasta wa daliban makaratar musulmi zuwa wata majami’a da ke cikin makarantar.
2015 Jul 02 , 23:10
Bangaren kasa da kasa, mabiya tafarkin shi’a na kasar Tanzani za su gudanar da wani jerin gwano domin cikakken goyon bayansu ga al’ummar palastinu da ke fuskantar kisan kiyashi daga yahudawa.
2015 Jul 02 , 23:08
Bangaren kasa da kasa, minister mai kula da harkokin addinin muslunci a kasar Algeriya ya bayyana cewa za su dauki dukkanin matakan da suka dace domin korar limamai masu yada tsatsauran ra’ayi.
2015 Jul 01 , 20:20
Bangaren kasa da kasa, cibiyoyin gudanar da ayyukan jin kai na kasar Qatar za su gina cibiyoyin hardar kur’ani mai tsarki a kasashen Afirka guda biyu wato Brundi da kuma Somalia.
2015 Jul 01 , 20:17
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar hardar kr’ani mai tsarki a birnin Qods tare da halartar mahardata daga yankuna da daman a Palastinu.
2015 Jul 01 , 20:14
Bangaren kasa da kasa, mahukuntan Faransa sun a cikin kimanin shekaru da suka gabata an fitar da limamai na masallatai 40 saboda tsatsauran ra’ayinsu
2015 Jun 30 , 23:46