Bangren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila ta hana palastinawa kimanin 500 daga yankin Gaza zuwa sallar Juma’a ta biyu a cikin watan Ramadan mai alfarma a masallacin Aqsa.
2015 Jun 25 , 23:59
Bangaren kasa da kasa, makarantar Atfalul shuhada ta bude wata cibiya ta koyar da mata yan kasar Syria masu gudun hijira acikin kasar Turkiya karatun kur’ani mai tsarki.
2015 Jun 24 , 23:53
Bangaren kasa da kasa, wasu masu amfani da hanyar sadarwa ta yanar gizo sun rika yada wani faifan bidiyo da ke yada akidun ta’addan na kungiyar Daesha cikin haramin Makka mai tsarki.
2015 Jun 24 , 23:52
Bangaren kasa da kasa, Muhamamd Hussain Behzadfar wakilin Iran agasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta duniya a karo na 12 a birnin Dubai ya tsallake zuwa mataki na gaba.
2015 Jun 24 , 23:50
Bangaren kasa da kasa, masallacin Darul asrar da ke birnin Kardiff na kasar Scotland yana bayar da buda baki a kowace rana ga mutane kimanin 400 har zuwa karshen watan.
2015 Jun 23 , 23:36
Bangaren kasa da kasa, Bayan taron da masu kiyayya da muslunci suka yi su kamar 200 fiye da Jamusawa 2000 ne suka yi jerin gwano a birnin Frankfort, domin nuna adawarsu ga kungiyar nan mai kiyayya da musulmi ta PEGIDA.
2015 Jun 23 , 23:32
Bangaren kasa da kasa, wani gungun matasa a kasar Sudan ya sanar da cewa zai gudanar da wani shiri na bayar da taimako mai taken Shfkat da nufin taimaka ma marassa galihu a kasar a cikin wannan wata na Ramadan.
2015 Jun 23 , 23:30
Bangaren kasa da kasa, adadin mutanen da suke karbar addinin muslunci a kasar Spain yana karuwa matuka musamman a yankin Andolus mai tsohon tarihi.
2015 Jun 22 , 20:43
Bangaren kasa da kasa, musulmi a jahohin kasar Amurka, na gudanar da gangami da jerin gwano, domin nuna goyon bayansu ga bakaken fata na jaar Carolina ta kudu da ake nuna wa wariya da zaluntarsu a kasar.
2015 Jun 22 , 20:42
Bangaren kasa da kasa, Anifah Aman ministan harkokin wajen kasar Malaysia ya yi da cewa kasashen musulmi su hadu domin kawo karshen kungiyar ta’addancin Daesh.
2015 Jun 22 , 20:40
Bangaren kasa da kasa, an bude gasa kan kyawun rubutu na muslunci a birnin Dubai na kasar hadaddiyar daular larabawa kamar yadda aka sanba yi a kowace shekara a lokacin gasar kur’ani ta kasa da kasa.
2015 Jun 21 , 23:58
Bangaren kasa da kasa, yan kungiyar takfiriyyah na alkaida sun kashe daya daga cikin manyan malaman sunna a kasar Yemen saboda nuna rashin amincewa da harin ta’addancin Saudiyya a kasar.
2015 Jun 21 , 23:53