Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Israila ta kara tsananta tsaro a cikin da wajen birnin Qods mai alfarma a cikin wadannan kwanaki na karshen watan Ramadan.
2015 Jul 13 , 23:57
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasa Birtaniya sun fara da wani kamfe na yaki da tsatsauran ra’ayi a tasakanin musulmin kasar.
2015 Jul 13 , 23:55
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar harda da kuma tajwidin kur’ani mai tsarki a birnin Tubruk na kasar Libya tare da halartar mahardata.
2015 Jul 13 , 23:54
Bangaren kasa da kasa, jam’iyyar Alwifaq ta kasar Bahrain ta bayyana cewa sake kame Ibrahim Sharif da mahukuntan kasar suka yi ya kara tabbatar wa duniya da cewa mahukuntan kasar ba a shirye suke su aiwatar da sauyi ba.
2015 Jul 12 , 23:33
Bangaren kasa da kasa, daruruwan malaman jami’a a kasar Birtaniya sun nuna rashin amincewarsu da dokar da aka kafa a kasar ta yaki da ta’addanci tare da bayyana hakan da cewa zai cutar da musulmi ne kawai.
2015 Jul 12 , 23:27
Bangaren kasa da kasa, Iowa na daya daga cikin jahohi 14 na kasar Amurka da aka fara gudanar da wani kamfe mai taken why Islam? da nufin rage kaifin gabar da ake nuna ma muslunci a kasar.
2015 Jul 12 , 23:25
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Ahmad karimah daya daga manyan malaan addinin muslunci a cibiyar Azahar ya bayyana rikicin banbancin mazhaba da cewa yahudawam sahyuniya kawai ke afana da shi.
2015 Jul 11 , 23:51
Bangaren kasa da kasa, cibiyar mabiya addinin muslunci a yankin Colney na birnin London da suka hada musulmi da kuma wadanda ba mabiya addinin musulunci ba zuwa buda baki.
2015 Jul 11 , 23:49
Bangaren kasa da kasa, saboda matsalolin kungiyar takfiriyya ta Boko Haram a Najeriya an hana gudanar da adduoin lailatl qadr a wasu masallalatai a rewacin Najeriya.
2015 Jul 11 , 23:48
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon ya bayyana cewa al’ummar larabawa na bukatar hadin kai da kuma kudiri na siyasa domin warware matsalilin da suke fama da su a yanzu.
2015 Jul 10 , 23:44
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Amurka sun fara gudanar da gangami na hada kudade domin sake gina majami’oin mabiya addinin kirista bakken fata da aka kone musu.
2015 Jul 10 , 23:42
Bangaren kasa da kasa, majalisar malaman addinin muslunci ta kasar Yemen ta yi kira ga dukkanin al’ummar zuwa ga halartar babban jerin gwano na ranar Quds.
2015 Jul 10 , 23:39