Bangaren kasa da kasa, Laurent Sorisso baban editan jaridar Charlie Hebdu ta kasar Faransa ya ce daga yanzu ba za su kara watsa hotunan cin zarafi ga addinin muslunci ba.
2015 Jul 19 , 23:42
Bangaren kasa da kasa, Abdulmalik Alhuthi jagoran kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ya taya al’ummar musulmi na kasar da kuma rundunar sojin Yemen murnar barka da salla.
2015 Jul 17 , 23:57
Bangaren kasa da kasa, wasu matasa biyu mabiya addinin kirista daya dan kasar faransa dayan kuma dan kasar Switzerland sun karbi addinin muslunci a kasar Morocco.
2015 Jul 17 , 23:55
Bangaren kasa da kasa, akasarin kasashen musulmi da na larabawa sun gudanar da sallar idin karamar salla a yau Juma’a.
2015 Jul 17 , 23:54
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Muhammad Hussain babban mai bayar da fatawa a birnin Quds ya gargadi yahudawan sahyuniya da su guji duk wani gigin da ka kai su gat aba makabartar musulmi a wannan birni.
2015 Jul 16 , 23:24
Bangaren kasa da kasa, wani karamin yaro dan shekaru 10 da haihuwa a yankin Asyut na kasar Masar ya hardace dukkanin kur’ani mai tsarki cikin kankanin lokaci.
2015 Jul 16 , 23:16
Bangaren kasa da kasa, Abdulaziz bin Usman Al-tuwaijaroi babban sakataren kungiyar bunkasa al’adu ta kasashen musulmi ya yi marhabin da kafa babbar cibiyar malaman muslunci a Morocco.
2015 Jul 16 , 23:13
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a tarayyar Najeriya sun nuna rashin gamsuwarsu da matakan da ake dauka na hana mata saka hijabin musulunci saboda dalilai na tsaro.
2015 Jul 15 , 23:56
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taro na karatun kur’ani mai tsarki a birnin Capetown na kasar Afirka ta kudu tare da halartar makaranta daga Masar, Sudan, Iraki da kuma Malayzia.
2015 Jul 15 , 23:55
Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da ayyukan da yake gudanarwa NBC wato bangaren harkokin kasuwanci na bankin muslunci a kan abubuwa kimanin 10 a Tanzania ya kara bunksa ayyukansa a tsibirin Zanjbar.
2015 Jul 14 , 23:56
Bangaren kasa da kasa, wasu matasa mabiya addinin muslunci da kuma yahudawa sun shirya bude baki ga mabukata a kasar Morocco domin kara samun hadin kai a tsakanmin mutanen kasar.
2015 Jul 14 , 23:53
Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila ta fara gida matsugunnan yahudawa a cikin wata makabratr musulmi mai tsohon tarihi a yammacin birnin Quds.
2015 Jul 14 , 23:50