Bangaren kasa da kasa, yan ta’addan daesh sun sare kan daya daga cikin malaman addinin muslunci kuma limamin masallacin Alsalihin da ke yammacin birnin Mausil na kasar Irakia jiya.
2015 Jul 24 , 22:02
Bangaren kasa da kasa, kwamitin fatawa na palastinu ya fitar da wani bayani da ke cewa yahudawan sahyniya suna bababr barazana ga wanzuwar masallacin quds mai alfarma.
2015 Jul 24 , 22:00
Bangaren kasa da kasa, shedun gani da ido sun cewa yan ta'addan IS sun kashe yanka daya daga cikin manyan malamai na kasar Iraki Sheikh Najmuddin Kan'an Al-jaburi, kuma babban limamin masallacin Al-Humaid da ke garin Mausil.
2015 Jul 23 , 20:49
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Abdul amir Qabalan mataimakin shugaban majalisar shi’a akasar Lebanon ya yi kira zuwa ga fadaka dangane da hadarin da ke tatatre da bazuwar ayyukan ta’addanci.
2015 Jul 23 , 20:47
Bangaren kasa da kasa, manyan kwamandojin kungiyar ‘yan ta’adda ta daesh sakamakon shiga ardin Anbar da sojojin Iraki suka suna tserewa daga Fallujah zuwa cikin kasar Turkiya.
2015 Jul 23 , 20:45
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro a kasar Algeria dangane da tsatsauran ra’ayi da kuma hanyoyin da za a bi domin magance a shi a cikin kasashen duniya.
2015 Jul 22 , 23:52
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta fitar da wani bayani wanda acikinsa take bayyana harin da aka kai kasar Turkiya da cewa aiki na ta’addanci da bas hi da wata alaka da addinin muslunci.
2015 Jul 22 , 23:50
Bangaren kasa da kasa, mataimakin shugaban kasar Iraki ya bayyana kungiyar yan ta’adda ta daesh da cewa an haifar da ita ne ta hanyar kungiyoyin yan ta’adda da suka gabace ta.
2015 Jul 22 , 23:47
Bangaren kasa da kasa, yahudawan sahyuniya na shirin gina wani wurin shakatawa a yankin Salwan da ke kusa da masallacin quds mai alfarma lamarin da ya sanya palastinawa cikin damuwa.
2015 Jul 20 , 23:40
Bangaren kasa da kasa, an fara gdanar da wani shiri na horar da dalibai karatun kur’ani mai tsarki da ilmominsa da kuma ilmin hadisi da tafsirin kr’ani mai tsarki a masallatan birnin Amman na Jordan.
2015 Jul 20 , 23:38
Bangaren kasa da kasa, Bayan Tunisia Sadiyyah ta sanar da cewa akiwai kure dangane da batun ganin watan Idin Fitr.
2015 Jul 20 , 23:36
Bangaren kasa da kasa, Yankovich wakilin majlaisar dinkin duniya a kasar Iraki ya yi Allawadai da kakkausar murya dangan eda kisan kiyashin da aka yi wa fararen hula a yankin Bani Sa’ad a Dayali.
2015 Jul 19 , 23:44