Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin fitatun ‘yan ta’addan kungiyar Daesh yay i barazanar cewa za su rusa dakin Kaba’a saboda mutane suna bauta masa koma bayan Allah.
2015 Aug 25 , 23:55
Bangaren kasa da kasa, an hana wata daliba musulma shiga adomin daukar karatu a wata makaranta sakandare a kasar Switzerland.
2015 Aug 25 , 23:53
Bangaren kasa da kasa, an hallaka babban mai bayar da fatawa ga ‘yan ta’addan Daesh a yankin Jazeera na kasar Iraki a wani harin jirgin yaki a rewacin birnin Mausil na gundumar Nainawa.
2015 Aug 24 , 23:52
Bangaren kasa da kasa, bangaren da ke kula da ayyukan gyaran masallaci mai alfarma sun ce za a kammala aikin hawa na hdu na dakin Ka’abah kafin fara aikin hajji.
2015 Aug 24 , 23:49
Bangaren kasa da kasa, an bude tashr musulmi ta farko a kasar Uganda bayan kwashe tsawon shekaru ana jiran gudanar da wannan babban aiki mai amfani.
2015 Aug 24 , 23:47
Bangaren kasa da kasa, wata kotun Port Said a kasar Masar ta yanke hukuncin daurin rai da rai a kan shugaban kungiyar yan uwa musulmi a kasar Muhammad Badei.
2015 Aug 23 , 23:55
Bangaren kasa da kasa, yan bindiga mabiya addinin kirista a jamhuriyar Afirka ta tsakiya sun sake kaddamar da hari kan musulmin kasar tare da kashe mutane 10.
2015 Aug 23 , 23:53
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Abdullah Nasr daya daga cikin malaman kasar Masar ya karyata abin da yan salafiyya ke fada na cewa Iran na kokarin yada amzhabar shi’a a Masar.
2015 Aug 22 , 23:57
Bangaren kasa da kasa, an baje kolin kur’ani mai tsarki da wasu daga cikin littafai masu asali na tarihi na wani mutum ba’iraniye a dakin baje koli na jami’ar Penselvania a Amurka.
2015 Aug 22 , 23:55
Bangaren kasa da kasa, Hojj. Zakzaki a taron masu hidima na Imam Ridha (AS) ya bayyana cewa; tafsirin kur’ani mai tsarki na Imam Ridha (AS) ya yi daidai da dukkanin zamunna kamar yadda ya dace da zanin yau.
2015 Aug 22 , 23:53
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani shiri na bayar da horo kan sanin maanoni na sunayen Allah madaukakin sarki guda 99 a birnin London.
2015 Aug 21 , 21:54
Bangaren kasa da kasa, an gangamin nuna kin amincew da mayar da masallacin Sheikh Aziz makabarta tare da yin Allawadai da kame Sheikh Hassan Isa da yin kira da a gaggauta sakinsa.
2015 Aug 21 , 21:52