Bangaren kasa da kasa, za a nuna wani dadadden kwafin kur’ani mai tsarki na tsawon karni 5 a wani baje koli kur’ani a birnin Madinah.
2015 Aug 30 , 23:33
Bangaren kasa da kasa, fiye da malamai 300 ne suka gudanar da wani taro daga kasashen Somalia Kenya Tanzania da kuma Ethiopia gami da jamhuriyar dimokradiyyar Cono inda suka nisanta kansu daga kungiyar Alshabab.
2015 Aug 29 , 23:49
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Kenya a Nairobi sun kafa wata cibiya wadda za ta rika gudanar da ayyuka na sasanta tsakanin mutane masu rashin jutuwa a kasar.
2015 Aug 29 , 23:47
Bangaren kasa da kasa, Muhammad Almanyawi shugaban majalisar musulmin kasar Canada ya bkaci da a kafa wata doka da za ta hana cin zarafin addinai a kasar.
2015 Aug 28 , 22:14
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib ya bayyana cewa bababn sakon cibiyar Azahar ga dukkanin duniyar musulmi shi ne hidima ga addinin muslunci da musulmi baki daya.
2015 Aug 28 , 22:12
Bangaren kasa da kasa, Palastinu ta bukaci majalisar dinkin duniya da a bata damar daga tutarta a cikin tutocin kasashen duniya da ke kadawa a majalisar.
2015 Aug 28 , 22:09
Bangaren kasa da akasa, babban sakataren kungiyar kasashen musulmi ya yi Allawadai da rusa wuraren tarihi na addinai da al’adu a cikin kasashen Syria da Iraki da yan ta’adan Daesh ke yi a wadannan kasashe.
2015 Aug 27 , 22:44
Bangaren kasa da kasa, za a kafa bankin muslunci a kasar Ghana bisa kaidoji na sharia a karshen wanann shekara da muke ciki.
2015 Aug 27 , 22:42
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Jordan ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da rufe kofofin masallacin Aqsa da haramtacciyar kasar Isra’ila ta yi.
2015 Aug 27 , 22:40
Bangaren kasa da kasa, Itayi vierry kakakin majalisar dinkin duniya kan batun ayyukan yan gudun hijira ya bayyana cewa nuna banbancin addini da ake yi wa wasu masu neman gudun hijira ya saba wa dukkanin dokoki na duniya.
2015 Aug 26 , 23:59
Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta yi gargadi dangane da kashe kanann yara da masatar Saudiyya ke ba ji ba gani a kasart Yemen.
2015 Aug 26 , 23:56
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron gadir na kasa da kasa a Iraki a karo na 9 kamar yadda aka saba gudanarwa a kowace shekara kamar yadda aka sanar.
2015 Aug 25 , 23:56