Bangaren kasa da kasa, Tony Abbott firayi ministan kasar Australia ya bayyana cewa yan ta’adda na kungiyar Daesh sun fi muni a kan ‘yan Nazy duk kuwa da barnar da suka yi a yakin duniya na biyu.
2015 Sep 03 , 21:47
Bangaren kasa da kasa, bababn mai bayar da fatawa ga wahabiyawan Saudiyyah ya bayyana cewa cewa din Muhammad Rasulullah (SAW) da Majid Majidi dan kasar Iran ya yi fim ne na fasikanci da kauce ma musulunci.
2015 Sep 02 , 23:34
Bangaren kasa da kasa, kungiyar gwagwarmayar muslunci ta Hizbullah Lebanon ta yi kakkausar suka dangane da yadda kasashen duniya da kuma wasu daga cikin kasashen yankin suka gum da bakunansu kan makomar Imam Musa Sadr.
2015 Sep 02 , 22:50
Bangaren kasa da kasa, kwamitin musulmi da kiristoci ya yi kan mamaye wane bangare na babbar makabartar musulmi ta Babu Rahma da ke kusa da masallacin Quds mai alfarma da yahudawa suka yi.
2015 Sep 02 , 22:48
Bangaren kasa da kasa, an shirya taron bayar da horo kan aikin hajji karkashin jagorancin ofishin yada al’adu na Iran a kasar Senegal.
2015 Sep 01 , 23:19
Bangaren kasa da kasa, kadamar da fim na Muhammad Rasullah (SAW) da aka yi a kasar Iran wanda Majid Majidi ya shirya ya dauki hankulan kafofin yada labarai a kasar Senegal.
2015 Sep 01 , 23:16
Bangaren kasa da kasa, a yau ne za a bude wani babban baje kolin kayayyakin da suka shafi al’adu da fasaha ta muslunci mai take takin Sulhu a birnin Lagos na tarayyar Nigeria.
2015 Sep 01 , 23:13
Bangaren kasa da kasa, wani malamin wata majami’ar mabiya addinin kirista a kasar Rwanda ya karbi addinin muslunci tare da dukkanin wadanda suke bauta a cikin majami’ar.
2015 Aug 31 , 22:57
Bangaren kasa da kasa, wani babban jami’in sojin Najeriya ya bayyana cewa, abin takaici ne yadda ‘yan ta’addan Boko Haram suke da’awar hankoron kafa addini alhali da dama daga cikinsu ko fatiha bas u iya karantawa.
2015 Aug 31 , 22:55
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gasar hardar kur’ani mai tsarki a kasar Afirka ta kudu wanda cibiyar kula da ayyukan kur’ani mai tsarki ta kasar ta dauki nauyin shiryawa.
2015 Aug 31 , 22:52
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci sun gudanar da gangami a gaban masallaci a ranar Juma’a a birnin nairibi fadar mulkin kasar Kenya domin nuna rashin amincewa da kisan da ake yi musu.
2015 Aug 30 , 23:39
Bangaren kasa da kasa, jaridar Disra ta kasar Italiya ta bayar da rahoton cewa Abu Nedal shugaban majalisar juyin ta Fata ya kashe Imam Musa Sadr da abikan tafiyarsa bisa umarnin Gaddafi.
2015 Aug 30 , 23:37