Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib sheikhul Azahar ya bayyana rashin amincewa dangane da yunkurin yahudawa na neman raba masallacin Aqsa da bagiransa.
2015 Sep 08 , 23:52
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya kirayi kasashen nahiyar turai da su zama masu ‘yancin siyasa, maimakon zama ‘yan amshin shata ga siyasar Amurka.
2015 Sep 08 , 23:50
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron ‘yan sanda sun kame wani mutum da ke mallakar wani wurin buga kur’ani a yankin Daru-salam a birnin Alkahira na Masar saboda buga kur’anin da bai cika ba.
2015 Sep 07 , 21:56
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci na shirin fara aiwatar da wani shiri na wayar da mutanen kasar dangane yadda suke fuskantar matsaloli sakamakon bata sunansu a kafofin sadarwa.
2015 Sep 07 , 21:50
Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Saudiyyah na shirin kulla wani makirci na yunkurin kashe Ayatollah Nimr ta hanyar kai shi gidan kaso na Jizan domin dora alhakin kashe kan kungiyar Ansarullah.
2015 Sep 07 , 21:48
Bangaren kasa da kasa, Yusuf Ad’is minister mai kula da harkokin addinin muslinci a palastinu ya bayyana cewa yah au kan kasashen msuulmi da suka taka ma Isra’ila birki kan keta alfarmar wurare masu tsarki.
2015 Sep 06 , 23:52
Bangaren kasa da kasa, nuna hotunan yaron nan dan kasar Syria Ailan Kurdi da ya nutse a cikin ruwa ya tayar da hankulan bil a dama a duniya a baki daya.
2015 Sep 06 , 23:51
Bangaren kasa da kasa, fiye da mutane 100,000 ne a kasar Birtaniya suka sa hannu domin neman majalisar dokokin kasar ta sa a kame Firayi ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu idan ya zo kasarsu domin hukunta kan laifukan yaki.
2015 Sep 05 , 23:53
Bangaren kasa da kasa, jam’iyya mai ra’ayin muslunci a kasar Morocco ta samu nasara a mafi yawan biranan kasar masu girma.
2015 Sep 05 , 23:47
Bangaren kasa d akasa, Ahmad Tayyib babban malamin Azahar ya bayyana mutuwar karamin yaro dan Syria a ruwan Turkiya da cewa abin takaici ne ga lamirin ‘yan adamtaka.
2015 Sep 05 , 23:42
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da sharar fage na gasar hardar kur’ani mai tsarki na cibiyar Sarki Qabus na kasar Oman baki daya.
2015 Sep 03 , 21:52
Bangaren kasa da kasa, kungiyar ‘yan ta’addan Daesh ta dauki alhakin ta’addancin da aka kai kan masallacin Mu’ayyid na birnin Sana’a a kasar Yemen.
2015 Sep 03 , 21:49