Bangaren kasa da kasa, domin mayar da martini kan dan takarar shugabancin Amurka Ben Carson a shekarar 2016 ta hanyar gudanar da wani kamfe na raba kwafin kur’ani mai tsarki a kasar Amurka.
2015 Sep 22 , 22:01
Bangaren kasa da kasa, daga farkon fara ayyukan hajjin bana an gano kwafin kur’ani mai tsarki kimanin dubu 70 masu nakasua cikin kasar Saudiyyah.
2015 Sep 21 , 23:54
Bangaren kasa da kasa, kungiyar yanto palastinu daga mamaya ta bayyana cewa haramtacciyar kasar Isra’ila tana son ta mayar da batun rikicinta da palastinawa ya zaman a addini.
2015 Sep 21 , 23:49
Bangaren kasa da kasa, za a bude cibiyar darul kur’an ta farko a kasar Senegal wanda karamin ofishin jakadancin Iran Iran a kasar zai bude.
2015 Sep 21 , 23:44
Bangare Kasa da kasa, kungiyar kasashen kasashen musulmi ta ce za ta gudanar da zaman gaggawa domin tattauna batun ayyukan ta’addancin Isra’ila kan masallacin Quds mai alfarma.
2015 Sep 20 , 23:30
Bangaren kasa da kasa, Muhammad Abdussattar Sayyid minister mai kula da harkokin addi a kasar Syria ya bayyana hana alhazan Syria da na Yemen zuwa hajjin bana da mahukuntan Saudiyya Suka yi da cewa babban laifi ne maras misiltuwa.
2015 Sep 20 , 23:27
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin wahabiyawa masu dauke da mmmunar akidar nan ta kafirta musulmi sun fara farautar wasu daga cikin musulmi masu gudun hijira a Jamus.
2015 Sep 20 , 23:24
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro kan yadda ake koyar da hardar kur’ani mai tsarki da kuma karatunsa a kwalejin ilimi ta garin Darj da ke yammacin kasar Libya.
2015 Sep 19 , 23:08
Bangaren kasa da kasa, wasu daga malaman cibiyar Azahar da wasu daga cikin malaman musulmi sun bukaci da a gudanar da sauyi kan batun yadda ake tafiyar da lamarin hajji.
2015 Sep 19 , 22:53
Bangaren kasa da kasa, miliyoyin mahajjata daga koina suna ci gaba da isa Makka mai alfarma domin gudanar da aikin hajjin wannan shekara.
2015 Sep 19 , 22:50
Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin dailan da wasu ke kara yin ishara da su kan kasawar gwamnatin Saudiyya danagne da daukar nauyin aikin hajji shi ne gobarar da ta tashi a jiya a babul aziziya.
2015 Sep 18 , 20:21
Bangaren kasa da kasa, Barack Obama shugaban kasar Amurka ya nuna takaicinsa dangane da cin zarafin wani yaro musulmi da aka saboda ya kera agogon hannu.
2015 Sep 18 , 20:18