Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana matsalolin da aka samu a Hajjin bana yan ada alaka da sakacin masu shirya lamarin.
2015 Sep 26 , 23:00
Bangaren kasa da kasa, Ayatollah Ozma Ali Sistani bababn malamin addinin muslunci na kasar Iraki ya yi kira da a dauki matakan da suka dace domin kada a sake samun matsalar da aka samu Mina.
2015 Sep 26 , 22:58
Bangaren kasa da kasa, mai Magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Iran ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da harin ta’addanci da aka jiya a wani masallaci a birnin San’a na kasar Yemen.
2015 Sep 25 , 18:11
Bangaren kasa da kasa, Pop Francis jagoran mabiya addinin kirista na darikar Catholic ya taya dukkanin msulmi alhinin abin da ya faru jiya a Mina.
2015 Sep 25 , 18:08
Bangaren kasa da kasa, sakamakon abin da ya faru jiya a cikin saharar Mina Ghazamfar Rukn Abadi na daga cikin wadanda suka bata babu labarinsu.
2015 Sep 25 , 18:06
Bangaren kasa da kasa, wata cibiya a kasar jamus ta bayar da wani bayani da ke nuni da cewa yan salafiyya suna ta hankoron jawo hankulan musulmi daga cikin masu gudun hijira a turai.
2015 Sep 24 , 12:27
Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Saudiyya sun sanar da adadin dukkanin alahazai da suke gudanar aikin hajjin bana na 1436.
2015 Sep 24 , 12:21
Bangaren kasa da kasa, wani dan ta’adda da ya yi jigidar bam ya tarwatsa kansa a tsakiya masallata a yau a cikin daya daga cikin masallatan birnin San’a.
2015 Sep 24 , 12:18
Bangaren kasa da kasa, kimanin maniyyata 200 daga kasar Gambia da suka shirya domin safke farali a shekarar bana ba su samu tafiya ba.
2015 Sep 23 , 20:55
Bangaren kasa da kasa, a lokacin bude babban masallacin Morcow a yau shugaban kasar Rasha ya bayyana cewa kur’ani ya yi umarni da aikata kyawawan ayyuka a cikin rayuwa.
2015 Sep 23 , 20:54
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen msuulmi ta ce babbar musifar da ake fama da ita ahalin yanzu ta samo asali ne daga rarrabar kawunan musulmi da ake fama da ita a halin yanzu.
2015 Sep 22 , 22:07
Bangaren kasa da kasa, kwamitin taimakon masallacin Aqsa na palastinawa da ke yankin zirin Gaza ya bukaci musulmi da su safke nauyin da kensu na kare masallacin quds.
2015 Sep 22 , 22:04