Bangaren kasa da kasa, sarkin kasar saudiyya ya isar da sakon ta’aziyya ga jamhuriyar muslunci ta Iran dangane da rasuwar mahajjatan kasar a wannan shekara.
2015 Oct 01 , 22:24
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta yi kakkausar da yin Allawadai da abin da ya faru na cin zarafin manzon Allah (SAW) a birnin Kopenhegen na kasar Danmark.
2015 Sep 30 , 23:24
Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmin kasar Birtaniya ta isar da sakon ta’aziyya dangane da rasuwar mahajjatan wannan shekara a yayin gudanar da aikin hajji.
2015 Sep 30 , 23:21
Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula da hubbaren Aalawi ta sanar da cewa a shirye take ta karbi miliyoyin masu ziyara a ranar Ghadir daga ko’ina cikin duniya.
2015 Sep 30 , 23:18
Bangaren kasa da kasa, wasu kafofin yada labarai daga kasar Saudiyya sun bayyana cewa an fara bizne mutanen da suka rasu a lokacin aikin haji Mina.
2015 Sep 29 , 23:54
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib Sheikhul Azhar ya yi kakakusar suka kan taron da wasu suka yi a birnin Copenhagen na kasar Danmark kan nuna zanen batun a kan manzon Allah (SAW) d akuma tsokanar musulmi.
2015 Sep 29 , 23:51
Bangaren kasa da kasa, cibiyar mabiya tafarkin iyalan gidan manzo a kasar Moroco ta bayyana cewa ya zama wajibi a karbe batun gudanar da ayyukan hajji daga masarautar Al Saud.
2015 Sep 29 , 23:48
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Muhammad Hussain babban mamali mai bayar da fatawa a birnin Quds ya bayyana cewa babbar manufar kirkiro kungiyoyi irin su Daesh shi ne nisantar da hankulan musulmi daga Palastinu da kuma barnar sahyniyawa.
2015 Sep 28 , 21:19
Bangaren kasa da kasa, Benyamin Netanyahu firayi ministan haramtacciyar kasar Isra’ila ya fadi cewa musulmi sun hadua kan cewa Isra’ila ba ta wuri a duniyar musulmi.
2015 Sep 28 , 21:17
Bangaren kasa da kasa, cibiyar kur’ani mai tsarki ta Hussaini ta isar da sakon ta’aziyya dangane da shahadar biyu daga cikin fitattun makaranta kur’ani mai tsarki na kasar Iran a Mina.
2015 Sep 28 , 21:15
Bangaren kasa da kasa, Salaman Bin Abdul aziz sarkin kasar Saudiyya ya kori ministan aikin hajji na kasar Bandar Bin Hajjar.
2015 Sep 27 , 23:53
Bangaren kasa da kasa, kotun manyan laifuka ta duniya ta karbi wani dan Alka’ida bisa zarginsa da rusa wuraren tarihi a garin Timbuktu na kasar Mali domin hukunta shi.
2015 Sep 26 , 23:05