Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani taro mai taken yin tunani kan ayoyin kur’ani mai tsarki a cikin wannan wata a birnin Kazablanka na kasar Morocco.
2015 Oct 13 , 21:18
Bangaren kas ada kasa, Abbas shoman mataimakin bababn malamin Azhar ya bayyana cewa akwai bukatar a kafa wani kwamiti na kasashen msuuolmi da rika tsara ayyukan hajji da Umarah a kowace shekara.
2015 Oct 12 , 23:56
Bangaren kasa da kasa, rundunar sojin kasar Iraki ta sanar da cewa jagoran ‘yan ta’addan kasar Abubakar Bagdadi ya samu munanan raunuka a harin da aka kai kansu a kasar Iraki.
2015 Oct 12 , 23:49
Bangaren kasa da kasa, kngiyar raya harkokin ilimi da al’and muslunci ta ISESCO ta yi Allawadai da kakkausar murya kan harin birnin Ankara na kasar Turkiya.
2015 Oct 12 , 23:47
Bangaren kasa da kasa, an bde wannan babbar cibiyar Ahlul bait (AS) ne a birnin Berno na kasar ta Cheque tare da halartar wakilin Ayatollah Sayyid Ali Sistani.
2015 Oct 10 , 22:45
Bangaren kasa da kasa, da dama daga cikin kungiyoyi da cibiyoyi masu gwagwarmaya a fagen siyasa akasar Moroco sun nuna rashin amincewa da ziyarar Muhamamd Uraifi a kasarsu.
2015 Oct 10 , 22:39
Bangaren kasa da kasa, lauyoyi musulmia kasar Uganda na kokarin ganin sun fahimtar da wasu mummaunar fahimta dangane da abin da ake yada musu kan addinin muslunci.
2015 Oct 10 , 22:36
Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula da wurare masu tsarki a kasar Iraki ta fara shirin samar da wurare 30 na koyar da karatun kur’ani mai tsarki ga masu ziyarar arbain.
2015 Oct 08 , 16:53
Bnagaren kasa da kasa, darurwan matasa akasar Morocco sun gudanar da jerin gwano domin nuna rashincewa da abin da ya faru na kisan mahajjata a Mina a lokacin aikin hajjin bana.
2015 Oct 08 , 16:51
Bangaren kasa da kasa, Sheikhul Azhar ya bayyana cewa duk da matsalolin da ake fama da su a duniyar yau amma masallacin Aqsa na cikin zukatan muslmin duniya biliyan daya da rabi.
2015 Oct 08 , 16:49
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin shehunnan wahabiya sun kira da su hada kai domin yaki da kasar Rasha da kuma Iran sakamakon kashin da ‘yan ta’adda ke sha a Syria.
2015 Oct 07 , 20:40
Bangaren kas ada kasa, Mame Biram Diou dan kwallon kafa a kungiyar Stock City a kasar England ya rasa mahaifiyarsa sakamakon abin da ya faru a lokacin aikin hajjin bana.
2015 Oct 07 , 20:38