Bangaren kasa da kasa, kungiyar yan ta’adan Daesh reshen Wilayat Bahrain ta dauji alhakin kaddamar da harin ta’addanci a akn mabiya iyalan gidan manzon Allah a Saudiyya.
2015 Oct 17 , 23:09
Bangaren kasa da kas, mahalarta taron nuna goyon bayan ga masallacin Aqsa a Turkiya sun yi kira da dauki matakan gaggawa wajen kare masallacin mai alfarma daga mamayar sahyuniyawa.
2015 Oct 17 , 23:07
Bangaren kasa da kasa, masana sun ce ‘yan ta’addan Daesh na kashe makudan kudade domin samun masu taya su a yauuakan ta’addanci inda suka bayar da kudi da suka kai dala dubu 10 ga duk dan ta’adda guda.
2015 Oct 17 , 23:06
Bangaren kasa da kasa, cibiyar muslunci ta Imam Hussain (AS) za ta dauki nauyin shirya tarukan juyayin tunawa da shahadar Imam Hussain (AS) a wani babban dakin taro a kasar Canada.
2015 Oct 16 , 23:48
Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula hubbaren Abbas (AS) za ta dauki nauyin shirya wata gasa ta bincike kan ilmomin kur’ani mai tsarki mafi girma.
2015 Oct 16 , 23:43
Bangaren kasa da kasa, shugaban kwamitin kula da harkokin siysar waje da kuma tsaron kasa a majalisar dokokin Iran Alauddin Borujardi ya gana da babban sakaraen kungiyar Hizbullah.
2015 Oct 16 , 23:21
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron canja tutoci a hubbarorin Imam Hussai (AS) da kuma Abbas (AS) masu tsarki a birnin Karbala mai alfarma a jiya.
2015 Oct 15 , 21:33
Bangaren kasa da kasa, kungiyar palastinawa da Hamas ta kirayi mazauna yankunan gabar yamam da kogin Jordan da su fito gobe baki daya domin nuna rashin amincewa da zaluncin Isra’ila.
2015 Oct 15 , 21:31
Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Borkina Faso ta bada sanarwan makoki na kwanaki uku farawa daga ranar gobe idan Allah ya kai mu.
2015 Oct 15 , 21:30
Bangaren kasa da kasa, wasu manyan jami’an mjaliasar dinkin duniya sun yi Allawadai da kakkausar murya dangane da wasu fatawoyi na kafirta mabiya mazhabar shia da kuma kiristoci da wasu wahabiyawan Saudi suka yi.
2015 Oct 14 , 22:38
Bangaren kasa da kasa, shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yamen ya bayyana Amurka da hamtacciyar kasar Isra’ila gami da mahukuntan Saudiyya a matsayin manyan masifu ga jinsin bil-Adama.
2015 Oct 14 , 22:36
Bangaren kasa da kasa, Abdulganiyi Oladuso malamin jami’ar Ilorin a Najeriya ya bayyana cewa kur’ani mai tsarki shi ne tushen duk wani ci gaban ilimin dan adam.
2015 Oct 13 , 21:19