Bangaren kasa da kasa, an gabatar da daftarin kudirin nan na fara shirin koyar da dalibai masu koyon hardar kur'ani mai tsarki su dubu daya a birnin Mausil na lardin Karkuk a kasar Iraki, wanda masana kan harkokin suka shirya kuma suka gabatar ga mahukuntan lardin.
2011 Jun 06 , 13:26
Bangaren kasa da kasa; Ji As Warma tsowon shugaban komitin koli a kasar Indiya ya yi nuni da muhimmancin koyra da alkur'ani mai girma da hukumce-hukumce da ke kumshe a cikin wannan littafi da kuma hanyoyin fadakar dad an adam cewa ya zama wajibi a ilmantar da koyar da kur'ani mai girma musamman ga musulmi a fadin duniya.
2011 Jun 01 , 13:29
Bangaren harkokin kur'ani : za a gudanar da bazarar karatun kur'ani da harda na musamman ga mata a garin Haidar Abad na kasar Indiya da cibiyar musulunci ta Jami'atul Mumunati ta shirya.
2011 May 31 , 12:39
Bangaren al'adu da fasaha: daga ranar sha uku zuwa sha bakwai ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a birnin Nairobi fadar mulkin kasar Keniya za a gudanar da kasuwar baje koli kan rawar da fasaha ke takawa a cikin kur'ani mai girma.
2011 May 26 , 12:52
Bangaren harkokin kur'ani : an gudanar da bukin kamala gasar karatun kur'ani da kuma bukin girmama matan da suka yi sa'ar cin nasara a wannan gasar karatun Kur'ani mai girma a jamhuriyar Gambiya da kuma aka gudanar a ranar talatin da daya ga watan Urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya kuma a fadar shugaban kasa ne a ka gudanar da wannan bukin girmamawa. A birnin Banjul.
2011 May 26 , 12:48
Bangaren harkokin kur;ani : a ranar ashirin da uku zuwa ashirin da bakwai ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a falfajiyar majalisar musulmi a lardin Sarawak na kasar Malasihiya za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki da kuma fassara.
2011 May 25 , 16:55
Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da shari'ar mutumin nan mai cin zarafin musulmi da hanayar keta alfarmar kur'ani mai girma, bayan da kotu ta ki yarda ta kore shari'ar kamar yadda masu ra'ayinsa gami da masu goyon bayansa daga cikin jami'an gwamnatin kasar suka nema.
2011 May 25 , 14:48
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro na girmama mahardata da makaranta kur'ani mai tsarki na kasar Qatar da suka taka rawa da kuma nuna kwazo a lokacin gasar kur'ani ta kasar, inda za a ba su kyautuka na musamman a gaban taron.
2011 May 25 , 14:47
Bangaren kasa da kasa, za abude wasu cibiyoyin kur'ani mai tsarki guda dubu daya da dari biyu a garin Arbad na kasar Jordan, domin gudanar da ayyukan kur'ani mai tsarki a lokacin bazarar bana, inda dalibai za su samu horo a fagage daban-daban na karatun kur'ani.
2011 May 25 , 14:46
Bangaren Kur'ani, an girmama wasu makaranta kur'ani mai tsarki da suka nuna kwazo a wata gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka gudanar a birnin Deobond na kasar India, tare da halartar wasu daga cikin malaman addinin muslunci na kasar.
2011 May 19 , 20:44
Bangaren kasa da kasa: Abdallah Mahdi Albarak mukaddashin sakataren koyar da kur'ani da nazarin ilimomin musulunci a ma'aikatar harkokin addini a kasar Koweiti ta shirya jarabawar karatun kur'ani mai girma da harta ta musamman ga yara kanana a fadin kasar ta Koweiti.
2011 May 18 , 16:34
Bangaren kasa da kasa: a yau ashirin da biyar ga watan urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in shekara ta hijira shamsiya kimanin mahardata kur'ani maza da mata yan makaranta dubu goma sha biyar a kasar Koweiti za su fara jarabbawa a fadin kasar da kuma za a kawo karshenta a ranar shidda ga watan Khurdad.
2011 May 15 , 14:56