Bangaren kasa da kasa; malam Abu Al'ainain Shayisha'a da ked a dangantaka ta musamman da marigayi Muhammad Rafa'at jagorn a makatrantan kur'ani na Masar ya ci gaba da kwakwayon salon karatun sad a kuma yada ya fadada wannan salon.
2011 Jun 28 , 17:42
Bangaren kur’ani, al’ummomin kasashen masar da Iran suna yin rigegeniya wajen nuna matukar kauna ga manzon Allah da iayakan gidansa tsakaka da kuma kur’ani mai tsarki, inda suke kan gab a aduniya wajen misali ta fuskacin karatun kur’ani mai tsarki.
2011 Jun 27 , 21:29
Bangaren kur'ani, za a gudanar da wani shiri na tilawar kur'ani mai tsarki a hubbaren Sayyid Abdulazim da ke garin Rai a birnin Tehran, tare da halartar dalaiban makarantun kur'ani mai tsarki da kuma malamai gami da wakilan cibiyoyin bunkasa ayyukan kur'ani na kasa.
2011 Jun 23 , 19:10
Bangaren kur’ani, gidan talabijin din kasar Iran zai watsa shirin gasar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa da za a fara gudanarwa a kasar, tare da halartar malaman addinin daga kasashen duniya musamman ma na musulmi da kuma larabawa, gami da wakilai na cibiyoyin kur’ani na kasa da kasa.
2011 Jun 22 , 19:32
Bangaren harkokin kur'ani: yan jami'a Iraniya da suka halarci kasuwar baje koli ta kur'ani a kasar Malaishiya da kuma za su kasance da karatu hard a halartar wannan baje kolin ta kur'ani mai girma har zuwa cikin watan Ramadana na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shasiya sun gamsa da wannan kasuwar baje koli karo na hudu .
2011 Jun 20 , 16:04
Bangaren kula da harkokin kur'ani: a daidai wannan lokaci na shiga hutun bazara na makarantu za a fara zangon karatun kur'ani mai girma a masallatan yankin Almetyevsk na jamhuriyar Tataristan kuma wannan zagon ya kebantu ne ga yara kanana da matasa na kasar.
2011 Jun 20 , 15:52
Bangaren harkokin kur'ani : za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta bazaar ga yara kanana a birnin Bankuk babban birnin kasar Tailand.
2011 Jun 19 , 16:41
Bangaren kasa da kasa; a daren jiya ashirin ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya an gudanar da bincike kan raya dare da karatun kur'ani mai girma kuma an samu halartar fitattun makaranta kur'ani daga kasar maser da suka hade a hubbarin Aba Abdullahi Huseini (AS) da ke birnin Karbala'a.
2011 Jun 12 , 15:55
Bangaren kasa da kasa: daga ranar talatin ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a yankuna daban daban na lardin Zi kar na kasar Ira za a fara gudanar da bazarar karatun kur'ani mai girma na tsawon watanninuku cir da kuma mu'assisar Nasariya da ke tsakiyar laradin na Zil Kart a dauki dawainiyar gudanarwa.
2011 Jun 12 , 15:53
Bangaren harkokin kur'ani: a kasar Keniya a ranekun sha hudu da sha biyar ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka fara gudanar da wani taron bincike kan sabbin lamurra da suka shafi ilimi a mahangar kur'ani inda aka samu halartar masana da manazarta masu yawan gasket day an jami'a da malaman jami'a da manyan jami'an musulmi a jami'ar Nairobi babban birnin kasar ta keniya.
2011 Jun 07 , 15:27
Bangaren kasa da kasa;bayan watsa tarjamar kur'ani a cikin harshen turancin Ingilishi da Muhammad Andul Halim ya yi malamin jami'ar birin London a shekara ta dubu biyu da hudu Ricard Istling marubuci kuma dan jaridar Nigar ta Amerika a wata makala ya yi bincike da nazari kan bangarori da dama da kan wannan tarjamar day a kara fito da wannan tarjama a fanning ilimi.
2011 Jun 07 , 15:26
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin masu manyan otel a yankin gabas ta tsakiya sun fara mayar da hankali wajen jawo hankulan masu yawan shakatawa a yankin, inda suke saka wasu daga cikin abubuwan al'adun Musulunci a cikinsu.
2011 Jun 06 , 13:27