Bangaren kasa da kasa; za a watsa tarjamar kur'ani mai girma da aka yi a cikin harshen Tagaluga daya daga cikin yarukan kasar Pilifine da aka fi Magana da shi a kasar kuma a kasar saudiya ne aka yi wannan aiki mai muhimmanci na tarjamara wannan kur'ani a cikin wannan yaren.
2011 May 15 , 14:55
Bnagaren harkokin kur'ani mai girma:Mai kula da al'adun addinin da koyar da ta hada nun nart da ke kula da harkokin koyar da kur'ani suka dauki nauyi da dawainiyar buga wannan littafi day a kumshi salo da yadda ya kamata a karanta kur'ani mai girma.
2011 May 15 , 14:54
Bangaren kasa da kasa; a jiya ne aka fara matakin karshe a gasar jaratun kur'ani da harda ta musamman ga masu sanye da kaki day a hada sojoji da sauran jami'an tsaro a kasar Saudiya kuma a jiya ashirin da hudu ga watan Urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijara shamsiya a ka fara gudanar da wannan gasar a birnin Riyad fadar mulkin kasar ta saudiya.
2011 May 15 , 14:54
Bangaren harkokin kur'ani :a ranekun ashirin da tara da talatin ga watan urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai girma da hadin guiwar Foundation Al-quraan da kuma dakin al'adu na jamhuriyar musulunci tai ran suka shirya a garin Deoband.
2011 May 12 , 15:59
Bangaren siyasa da zamantakewa; tun jiya ne sha takwas ga watanb Urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka fara gudanar da wani taron karawa juna sani kan matsayin koyar da kur;'ani a birnin bambai na kasar Indiya kuma a masallacin da ke yankin Kaparya Naghar Kurlaarya Naghar Kurla da ke birnin ake wannan taron.
2011 May 09 , 13:29
Bangaren al'adu da fasaha; an fara gudanar da kasuwar baje koli ta t=rubuce-rubucen kur'ani na koichi Honda da kuma nuna kyawawan rubutun a cikin yaren Japonanci da aka bawa suan kaddamar da Honda Ga Turari karkashin baje kolin Fasaha mai taken muryar karnoni a kewayen Badir Devanbegi makarantar tarihi ta garin Bahara a jamhuriyar Uzpakistan.
2011 May 05 , 12:50
Bangaren harkokin kur'ani : cibiyar musulunci da kur'ani musamman mata a ranar litinin sha biyu ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in shekarar hijira shamsiya a garin Pishkak fadar mulkin kasar Karkizistan ana bude wannan cibiyar.
2011 May 04 , 17:20
Bangaren kasa da kasa; za a fara gudanar da gasar nuna it=ya rubutu na kasa da kasa day a hada mabuka daga kasashen duniya kan rubuta kur'ani da aka fara a ranar shida ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a birnin Madina da cibiyar buga kur'ani mai giram da watsa shi ta Malik Fahad ta shirya
2011 Apr 27 , 17:53
Bangaren kasa da kasa;gasar karatun kur'ani mai girma da harda a fadin kasar faransa da hadin guiwar hukumar musulunci ta Faransa UOIF ta shirya daga ranar biyu ga watan Urdebeshe na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in na wannan shekara ta hijira shamsiya zuwa biyar ga watan.
2011 Apr 23 , 14:32
Bangaren kasa da kasa;a karo na goma sha shida na karatun kur'ani da harda da kuma tajwid da tafsirin kur'ani a Bahrain a yau uku ga watan Urdebesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in ne za a fara karkashin ma'aikatar shari'a da harkokin musulunci ta shirya.
2011 Apr 23 , 14:31
Banagaren kasa da kasa; musulmi a kasar Cana sun yi tuni da cika shekaru talatin cir da tarjamawa da kuma watsa tarjamar littafin kur'ani mai girma na farko a cikin harshen Cananci da Allama Muhammad Makin ya yi kuma a dalilin zagayowar wannan rana sun yi buki na musamman.
2011 Apr 23 , 14:30
Bangaren kas ada kasa, wata majami'ar mabiya addinin kirista a kasar Amurka ta rarraba kur'ani mai tsarki ga mutane kyauta, domin sanin addinin muslunci da kuma samun fahimtar juna tsakanin mabiya addinin kirista da kuma musulmi, ta yadda hakan zai kawar rashin fahimtar juna samakon ayyukan wasu daga bangarorin biyu.
2011 Apr 23 , 14:29