Bangaren kasa da kasa: kungiyar gwagwarmaya ta hamas Islami a Palasdinu ta yi Allah wadai da kusa da lalalta masallacin Yata da ke kewayen garin Khalili da ke tsakiyar gurin da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila .
2011 Nov 27 , 13:27
Bangaren kasa da kasa; a karo na biyu za a gudanar da taron kasa da kasa na koyar da alkalancin karatun kur'ani musamman a daidai lokacin gudanar da gasar karatun kur'ani karo na talatin da uku ta kasa da kasa ta harda da tajwidi da kuma tafsirin kur'ani a kasar saudiya a cikin watan Muharram.
2011 Nov 21 , 17:30
Bangare kasa da kasa'halarta mai karfi da matasa suka yi wajan tabbatar da farkawar musulmi daga barci da kuma zaluncin shugabannin yankin gabas ta tsakiya da kuma yadda suka nuna su musulunci da juyinsu na musulunci ne alama ce ta aiki da umarnin kur'ani mai girma da koyarwa musulunci da dokoki na juyi kuma wannan bangare mai girma ya tabbatar da aiki da kur'ani littafin Allah.
2011 Nov 06 , 13:40
Bangaren al'adu da fasaha; an tarjama littafin Hikaye Payambaran be Ruwayate Kur'ani a cikin harshen Jamusanci da Abu Hasan Ali Alhasani Alnadwa ya rubuta kuma tuni a shigar da shi a cikin kasuwa ga mai bukata .
2011 Oct 26 , 11:33
Bangaren kasa da kasa; a daidai lokacin da gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ko fadi tashin ganin ta canja tarihin musulunci da na kudus mai tsarki ta hanyoyi da salon makirce-makirce iri iri day a hada da kona kur'anai a masallatan da suka cinnawa wuta a Palasdinu sai gashi jaridar HaArtas da ke fito daga Haramtaccciyar kasar Isra'ila ta bada labarin baje kolin takardun kur'anai da suka dadde a tarihi.
2011 Oct 25 , 11:11
Bangaren harkokin kur'ani : mukaddashin hukumar da ke kula da al'adu da harkokin addini a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya jinjinawa wadanda suka shirya gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa karo na ashirin da takwas da cewa; a wannan karo an samu karuwar wadanda suka halarci wannan gasar da kuma tsarin gudanarwa Allah san barka.
2011 Oct 24 , 14:29
Bangaren kasa da kasa: burin na na rubuta da buga kur'ani mai dauke da rubutun launi launi don samin masu karatu da fahimtar ayoyin kur'ani cikin sauri da sauki day a kumshi dukan bangarori na shekaru kama daga kananan yara da kuma matasa da wadanda shekarun ya yi sama.
2011 Oct 05 , 14:28
Bangaren kasa da kasa:A karo na ashirin da hudu an fara gasar karatun kur'ani da hadisai ta kasa da kasa musamman ga matasa daga kasashen yankin tekun fasha kuma a jiya ne hudu ga watan Mehr shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka fara gasar da za a kwashe kwanaki hudu a jeer ana gudanarwa.
2011 Sep 27 , 12:25
Bangaren kasa da kasa, yada sakon addinin muslunci na daga cikin muhimman ayyuka na masu isar da sakon addinin muslunci a duniya, domin kuwa ta hanayar fahimtar kur'ani mai tsarki da sakon da yake dauke da shi ne za a iya fahimtar hakikanin sakon muslunci.
2011 Sep 15 , 17:10
Bangaren kur'ani, an gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki wadda tashar talabijin ta Alkausar ta dauki nauyin shirayawa da gudanarwa da makarancin nan na kasar Masar Izzat Rashid ya zo na daya.
2011 Sep 04 , 18:52
Bangaren kur'ani, pira ministan kasar Malazia ya yi kira ga dukkanin musulmi da su yi amfani da fasahar zamani domin bunkasa ilmomin da za su amfanar da al’umamar musulmi na duniya baki daya.
2011 Aug 29 , 20:03
Bangaren kur'ani, ratar da Allah yake baiwa masu saba masa ba gazawa ba ce, Allah yanayin hakan ne saboda dalilai guda biyu. Na daya: saboda ya ba su lokaci ko wata kila daga baya su hankalta su dawo ya tuba su koma zuwa ga Allah. Na biyu: Idan har mutum ya bar gidan duniya a kana bin da yake yi ba tare da ya tuba, to Allah zai kama shi da hujja.
2011 Aug 24 , 16:20