Bangaren kur'ani, an fara gudanar da wani shiri na bayar da amsoshi ga masu tambaya a wurin taron baje kolin kur'ani mai tsarki na duniya da ake gudanarwa abirnin Tehran, wanda malam Sabz Ali ke amsawa.
2011 Aug 23 , 17:14
Bangaren kur'ani, a daren yau daya daga cikin fitattun malamn addinin muslunci zai gabatar da wani jawabi a wajen taron baje kolin kur'ani mai tsarki da ake gabatarwa a karo na goma sha tara da zai hada da tasirin rubuta wajen yada manufar kur'ani.
2011 Aug 23 , 17:13
Bangaren kur'ani, abu mafi bayyana daga cikin muhimamn lamurran da suka danganci ayyukan kur'ani da masallatai a wannan shekara ta 90, shi ne yadda aka samara da sabbin abubuwa da suka bayyana hanoron musulmi wajen raya kur'ani.
2011 Aug 21 , 16:41
Bangaren kur'ani, an yi bayani kan matsayin ayyukan da ake gudanarwa na kur'ani mai tsarki a bangarori daban-daban na harda da karatu da sauran ayyuka, a baje kolin kur'ani mai tsarki da ake gudanarwa a karo na goma sha tara.
2011 Aug 20 , 18:25
Bangaren kur'ani, makonni kenan ana fama da yinwa kasar Somalia kuma da dama daga cikin mutane da abin ya shafa asuna bukatar taimakon gaggawa , to menen al'ummar kur'ani ta yi domin taimakon musulmin kasar Somalia da suke fama da wannan matsala.
2011 Aug 18 , 11:44
Bangaren kur'ani, an gudanar da zama na bai daya a taron baje kolin kur'ani mai tsarki da ake gudanarwa a karo na goma sha tara a birnin Tehran fadar mulkin jamhriyar muslunci ta Iran.
2011 Aug 17 , 17:10
Bangaren kur'ani, a kokarin da ake na hada kan mazhabobin muslunci da kusanto da su zuwa ga junansu, tashar talabijin in Alkausar ta kawo yankewar da aka samu tsakanin muhimamncibiyoyin muslunci biyu na jami'ar Azhar, da kuma birnin Qom.
2011 Aug 17 , 17:09
Bangaren kur'ani, an gudanar da wani zama na debe kewa da kur'ani mai tsarki a masallacin Imam Hassan Mujtaba (AS) da ke cikin babban birnin jamhuriyar muslunci.
2011 Aug 15 , 15:03
Bangaren kur'ani, wuraren da ake gudanar da karatun kur'ani mai tsarki suna daga cikin wurare na lambunan aljanna amma cikin gidan duniya kamar yadda wani daya daga cikin fitattun malmai ya bayyana.
2011 Aug 14 , 16:12
Bangaren kur'ani, shugaban jamhuriyar muslunci ta Iran Mahud Ahmadnejad ya bayyana cewa fahimtar kur'ani mai tsarki na bukatar fahimtar mai fassara kur'ani da bayyana ma'anoninsa ga al'umma, wanda hakan a cewarsa shi ne ke kai mai karatu manufa.
2011 Aug 14 , 10:06
Bangaren kur'ani, shugaban kasar Iran Mahmud hamadinejad zai halarci wani zaman taron debe kewa da kur'ani mai tsarki da za a gudanar a birnin Tehran tare da halartar makaranta da mahardata kur'ani a yau 22 ga Mordad.
2011 Aug 13 , 09:18
Bangaren kur'ani, saboda muhimmancin yin addu’a ne ma wannan aya ta kasance tsakanin ayoyin da ke yin magana kan azumi da matsayin watan ramadana mai alfarma a cikin wannan aya zamu koyi wadannan abubuwa.
2011 Aug 10 , 17:46