Bangaren kasa da kasa; a karo na hudu na jerin tarukan da ake gudanarwa na binciken irin matsalolin da ake fuskanta a lokacin tarjama kur'ani mai girma a cikin yaruka da kuma a wannan karo aka bawa taken bincike da sanin irin matsalolin da ake fuskanta a cikin tarjamar kur'ani da kuma yin dubu a cikin wasu yarukan da kuma za a fara taron a yau.
2011 Dec 21 , 16:37
Bangaren harkokin kur'ani : an kawo da kammala taron kasa da kasa kan kur'ani da kuma rawar da kur'ani ya taka wajan gina dan adam da wayewarsa kuma an gudanar da wannan taro na kasa da kasa domin tunawa da cika karni goma sha hudu da sabkar kur'ani mai girma kuma jami'ar kasa da kasa ta Afrika da ke birnin Kratum fadar mulkin kasar Sudan ne aka shirya.
2011 Dec 20 , 15:15
Bangaren kasa da kasa; an samu wasu takardu kusan na farko farko da aka tarjama kur'ani mai girma a cikin yaren kasar Cana da kuma masu bncike abubuwan al'adu da tarihi na msuulunci suka gano.
2011 Dec 18 , 12:20
Bangaren kasa da kasa; a karon farko an kawo karshen taron kasa da kasa dangane da kur'ani mai girma da kuma matsayinsa a tsakanin musulmi da kuma wayewar al'ummomin musulmi da aka gudanar a ranar ashirin da hudu ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a kasar Jodan.
2011 Dec 17 , 13:55
Bangaren kasa da kasa; a karon farko an gudanar da kawo karshen taron kananan jami'o'in kur'ani na yankin da aka gudanar a kasar Malaishiya a ranar ashirin da hudu ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya kuma kungiyar da ke kula da jami'o'in duniyar musulmi net a shirya wannan taro.
2011 Dec 17 , 13:52
Bangaren kasa da kasa: a karon farko a yankin a ranar ashirin da daya da gawat Azar na shekara ta dubu da dari uku da tis'in hijira shamsiya tawagar dalibai makaranta kur'ani mai girma daga kasar Malaishiya sun fara wani rangadi da hadin guiwar kungiyoyin duniya na harda da karatun kur'ani a duniya.
2011 Dec 13 , 15:08
Bangaren kasa da kasa: Allah madaukakin sarki day a sabkar da kur'ani a kirjin ma'aikinsa Annabin rahama tsira da amincin Allah ya tabbata a agre shi da alayan gidansa domin shiryar da al'umma da kawo gyara a tushen tunani da tsarin mutum to shi ma tsayuwa da gwagwarmayar Imam Huseini (AS) a ranar ashura domin kawo gyara ne a cikin al'umma da tunan mutum saboda haka abubuwa guda biyun nan Kur'ani da waki'ar Ashura sun hadi kan buri daya.
2011 Dec 13 , 15:06
Bangaren kasa da kasa; wani dan majalisar dokoki daga kasar Pakistan ya bayyana cewa: cibiyoyin addini da al'adu na jmahuriyar musulunci ta Iran da ke gudanar da ayyukansu a wajan Iran suna aiwatar da ayyukansu kamar yadda ya kamata da kuma dacewa kuma alasanbarka.
2011 Dec 11 , 16:43
Bangaren kasa da kasa: wata tawaga ta mata mahardata kur'ani Iraniyawa sun ziyarci darul Kur'anul Karim da ke karbala a ranar sha biyu ga watan Azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya domin yin masanyar kwarewa da fahimta a tsakanin takwarorinsu na Darul Kur'anil Karim a yanki mai tsarki na imam Huseini (AS) a karbala.
2011 Dec 07 , 16:34
Bangaren nazari da tunani: an gudanar da taron tunanawa da rasuwar Abdulmanan NasrulDin Uf masanin kur'ani da fitattun masu bincike a kasar Tajikistan da tunawa da ayyukan da ya gudanar ta fuskar yada addini da kuma aka gudanar da taron a dakin taro na Rudaki a garin Khajand na jamhuriyar Tajikistan .
2011 Nov 30 , 10:55
Bangaren kasa da kasa; a daidai lokacin shigar Muharram mu'assisar kur'ani a Iraki ta shirya wasu shirye-shirye iri-iri na kur'ani da suka hada da gasar karatun Kur'ani mai girma da kuma jawabai da azadari na tarbar watan Muharram.
2011 Nov 27 , 13:30
Bangaren kasa da aksa; alkalan shidda ne za su kula da gasar karatun Kur'ani ta kasa da kasa a Saudiya da suka fito ne daga kasashen Masar,Jodan,Mauritaniya,Malaishiya,Pakistan da kuma Nigeria sai kuma wasu alkalai guda hudu yan kasar Saudiya wadanda za su kula da alkalancin gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa karo na talatin da uku da za a gudanar a birnin makka.
2011 Nov 27 , 13:28