IQNA

Masu Ziyarar Arbaeen Na Imam Hussain (AS)

Tehran (IQNA) miliyoyin jama'a ne suke ci gaba da yin tattaki daga sassa daban-daban na kasar Iraki, suna kama hanyar zuwa birnin Karbala domin ziyarar arbaeen a wannan shekara, duk kuwa da cewa ana daukar kwararan matakai domin kaucewa kamuwa ko yada cutar corona a tsakanin masu ziyara.