iqna

IQNA

gabata
Karkashin kulawar kwamitin kasa da kasa
Tehran (IQNA) An fara aikin "Mushaf Umm" da nufin rubuta kur'ani mai tsarki tare da karatunsa guda goma da ruwayoyi ashirin a birnin Istanbul karkashin kulawar wani kwamitin kasa da kasa.
Lambar Labari: 3488241    Ranar Watsawa : 2022/11/27

A karon farko:
Tehran (IQNA) Rediyon kur'ani mai tsarki na kasar Masar ya watsa tafsirin Sheikh Abdul Azim Zaher da Mansour Al Shami da kuma Ragheb Mustafa Gholush, wasu makarantun kasar Masar guda uku da wannan kafar yada labarai ba ta watsa shi ba har ya zuwa yanzu.
Lambar Labari: 3487974    Ranar Watsawa : 2022/10/08

Tehran (IQNA) Tun jiya ne aka fara gudanar da ibadar aikin hajji tare da halartar adadi mai yawa na mahajjata tun bayan barkewar cutar Corona, inda musulmi miliyan daya suke halartar wannan ibada, ciki kuwa har da 850,000 da suka fito daga kasashen waje.
Lambar Labari: 3487517    Ranar Watsawa : 2022/07/07

Tehran (IQNA) Girgizar kasa mai karfin awo 5.9 ta afku a gabashin kasar Afganistan a makon da ya gabata , inda ta yi sanadin mutuwar mutane sama da 1000 tare da jikkata wasu akalla 1500.
Lambar Labari: 3487486    Ranar Watsawa : 2022/06/29

Tehran(IQNA) wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun tona masallaci a garin Al’ara’ish na Morocco da sunan neman taska.
Lambar Labari: 3484744    Ranar Watsawa : 2020/04/25

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudana da zaman taron yaki da akidar kyamar musulmi a jihar Minnesota ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3484480    Ranar Watsawa : 2020/02/03

Bangaren siyasa, Sayyid Abbas Musawi ya ce harin harin Amurka a Iraki goyon bayan ta’addanci ne.
Lambar Labari: 3484361    Ranar Watsawa : 2019/12/30

Sabon shugaban kasar Tunisia ya kare matsayinsa dangane da yadda yake bayar da muhimmanci ga batun palastine.  
Lambar Labari: 3484153    Ranar Watsawa : 2019/10/14

Bangaren kasa da kasa, dubban Falastinawa sun gudanar da gangami domin jaddada hakkin komawar wadanda yahudawa suka kora daga kasarsu.
Lambar Labari: 3483215    Ranar Watsawa : 2018/12/14

Bangaren kasa da kasa, Rahotanni daga Palestine sun tabbatar da cewa a cikin watanni 6 da suka gabata ya zuwa yanzu Isra'ila ta kame Falastinawa 3533.
Lambar Labari: 3482823    Ranar Watsawa : 2018/07/10

Bangaren kasa da kasa, Abdulhafiz Tamimi wan matashi bafalastine ya yi shahada bayan da sojojin yahudawa suka habe a kusa da Ramallah.
Lambar Labari: 3482733    Ranar Watsawa : 2018/06/06

Bangaren kasa da kasa, Rahotanni daga Palastinu sun ce akalla Palastinawa 4 aka tabbatar da cewa sun yi shahada a yankin Zirin Gaza sakamakon harbinsu da harsasan bindiga sojojin yahudawan Isra'ila suka yi.
Lambar Labari: 3482590    Ranar Watsawa : 2018/04/20