IQNA

Taron Jami’an Tashoshin Kur’ani Na Duniya A Alkahira

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron jami’an gidajen radio na kur’ani na duniya karo na hudu a kasar Masar.

Musulmin Amurka Sun Nuna Rashin Amincewa Da Kalaman batunci Na Wani Jami’i

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar musulmin kasar Amurka ta nuna rashin amincewa kan kalaman batunci da wani jami’in kasar ya yi kan musulmi da addinin...

Wani Malamin Yahudawa: Kafa Isra’ila Ya Sabawa Koyarwar Addinin Yahudanci

Bangaren kasa da kasa, Mir Hirush wani fitaccen malamin yahudawa ya bayyana cewa, abin da Isra’ila take yi ya sabawa koyarwar annabi Musa (AS).

Wata Majami'a Ta Buga Tare Da Raba Kur'anai Ga Musulmi A Masar

Bangaren kasa da kasa, wata majami'a ta buga tare da raba kwafin kur'ani mai tsarki a kasar Masar.
Labarai Na Musamman
An Fara Shirin Zagayowar Ranar Hijabi Ta Duniya

An Fara Shirin Zagayowar Ranar Hijabi Ta Duniya

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da shirye-shirye domin ranar hijabi ta duniya kasa da makonni biyu masu zuwa.
21 Jan 2018, 22:46
Bayar Da Horo Ga Mata Kan Kur'ani A Yemen

Bayar Da Horo Ga Mata Kan Kur'ani A Yemen

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da wani shiri na bayar da horo akn kur'ani mai tsarki ga mata a yankin Hadra Maut na kasar Yemen.
21 Jan 2018, 22:35
An Gudanar Da Janazar Babban Makarancin Kur'ani A Lardin Asyut

An Gudanar Da Janazar Babban Makarancin Kur'ani A Lardin Asyut

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da janazar babban malamin addini kuma makarancin kur'ani sheikh Zahran Farraj a lardin Asyut na Masar.
20 Jan 2018, 22:55
Jin Ra’ayin Jama’a Kan Saka Hijabi A Wata Makaranta A Ingila

Jin Ra’ayin Jama’a Kan Saka Hijabi A Wata Makaranta A Ingila

Bangaren kasa da kasa, an saka wani jin ra’ayin jama’a dangae da hana saka hijabi a wata makaranta da ke yankin Newham a birnin London na kasar Birtaniya.
18 Jan 2018, 23:19
Za A Bi Kadun Saka Sunayen Musulmi Cikin ‘Yan Ta’adda A Amurka Ta Hanyar Shari’a

Za A Bi Kadun Saka Sunayen Musulmi Cikin ‘Yan Ta’adda A Amurka Ta Hanyar Shari’a

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar kare hakkokin musulmi a kasar Amurka CAIR ta ce za ta bi kadun matakin saka sunayen wasu musulmi a cikin jerin sunaen...
18 Jan 2018, 23:16
Musulmin Malta Na Jiran Izini Daga Gwamnati Domin Gina Masallaci

Musulmin Malta Na Jiran Izini Daga Gwamnati Domin Gina Masallaci

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Malta na jiran samun izini daga gwamnatin kasar domin gina masallacin da za su rika yin salla.
18 Jan 2018, 23:13
Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kai Hari A Kamaru

Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kai Hari A Kamaru

Bangaren kasa da kasa, bayan harin da ‘yan ta’addan Boko haram suka kai kan wani masallaci sun kuma kasha mutane biyu a yankin far North Region.
17 Jan 2018, 22:23
An Bude Taron Taimakon Qudus A Birnin Alkahira

An Bude Taron Taimakon Qudus A Birnin Alkahira

Bangaren kasa da kasa, an bude babban taro na kasa da kasa mai taken taimakon Qudus a birnin Alkahira na kasar Masar wanda shugaban kasar Abdulfattah Sisi...
17 Jan 2018, 22:21
Rumbun Hotuna