iqna

IQNA

gangamin
Tehran (IQNA) Kwamitin kula da al'adu da ilimi na helkwatar Arbaeen ne ya shirya binciken kasa da kasa na kawo karshen surar Insan, kuma ana gudanar da aikin hajji a madadin mutanen da suka shiga wannan bincike a birnin Madinah Ziarat.
Lambar Labari: 3488403    Ranar Watsawa : 2022/12/27

Tehran (IQNA) mutumin nan dan kasar Danmark mai tsananin kiyayya da addinin muslunci Rasmus Paludan ya fuskani matsala a wasu kasashen turai tare da hana shi kona kur’ani.
Lambar Labari: 3485362    Ranar Watsawa : 2020/11/13

Bangaren kasa da kasa, Rahotanni daga Palastinu sun ce akalla Palastinawa 4 aka tabbatar da cewa sun yi shahada a yankin Zirin Gaza sakamakon harbinsu da harsasan bindiga sojojin yahudawan Isra'ila suka yi.
Lambar Labari: 3482590    Ranar Watsawa : 2018/04/20