iqna

IQNA

fbi
Bangaren kasa da kasa, cibiyar msuulmin birnin Omaha na kasar Amurka ta shirya wani zama da ya kunshi alkalai da lauyoyi da kuma jami’an tsaro domin bayyana matsalolinsu.
Lambar Labari: 3482027    Ranar Watsawa : 2017/10/22