Bangaren kasa da kasa, jami’ar Cambriege a kasar Birtaniya za ta shiryawa wani zama kan tattaunawa tsakanin addinai da nufin samar da fahimtar juna.
2015 Aug 02 , 23:57
Bangaren kasa da kasa, Shauki Allam babban mai bayar da fatawa a kasar Masar baki daya ya yi kakkausar suka dangane da kone jaririn da yahudawan sahyuniya suka yi a palastine.
2015 Aug 02 , 23:56
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin musulmi da dama a duniya suna yin shirin domin shigar da kara kan haramatacciyar kasar Isra’ila a gaban kuliya kan ayyukanta na ta’addanci.
2015 Aug 02 , 23:55
Bangaren kasa da kasa, Abbas Shoman mataimakin babban malamin ciyar Azhar ya bayyana cewa ba su san da zaman kungiyar malaman musulmi ta duniya karkashin Yusuf Qardawi ba.
2015 Aug 01 , 20:21
Bangaren kasa da kasa, saboda hare-haren ta’addanci kan muslmin Afirka ta tsakiya da ‘yan bindiga na Anti-Balaka ke kaiwa kansu suna tserewa zuwa wasu kasashe lamarin kan tilasta su a wasu lokuta domin barin addininsu.
2015 Aug 01 , 20:19
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da kisan gillar da yahudawan sahyuniya suka yi wa wani jariri ta hanyar kone shi da wuta a jiya a yammacin kogin Jodan.
2015 Aug 01 , 20:15
Bangaren kasa da kasa, Jamus ta yi kakkausar suka dangane da gina sabbin matsgunnai yahudawa yan kaka gida da haramtacciyar kasar Isra’ila take yi a cikin yankunan gabar yamma da kogin Jordan.
2015 Jul 30 , 23:20
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zama na bin kadun ayyukan kur’ani mai tsarki a yankin Qatif da ke gabacin kasar Saudiyya na mabiya mazhabar iyalan gidan manzo.
2015 Jul 30 , 23:12
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Italiya sun nuna damuwa dangane da yadda wasu ‘yan majalisar kasar suka bukaci da a tattara dardumomin musulmi na yin salla.
2015 Jul 30 , 23:08
Bangaren kasa da kasa, kimanin yan sunna 6000 ne suka shiga cikin sojojin sa kai na kasar Iraki somin yaki da yan ta’addan Takfiriyyah Dashe suka fitini yankunansu.
2015 Jul 29 , 23:56
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro a birnin Dakar na kasar Senegal mai taken sulhu da addinin muslunci tare da halartar malamai da masana.
2015 Jul 29 , 23:55
Bangaren kasa da kasa, wata kotu a kasar Austria ta fara gudanar da bincike kan gurfanar da Geert Wilders dan Holland mai kin muslunci da ta ce yana tayar da fitina.
2015 Jul 29 , 23:53