Bangaren kasa da kasa, wani malamin addinin kirista kuma jagoran wata majami’a a Najeriya ya karbi addinin muslunci.
2015 Aug 07 , 20:35
Bangaren kasa da kasa, limamin masallacin Sheikh Zayid a birnin Abu Dhabi ya bayyana cewa wasu daga masu isar da sakon wahabiyanci suna da hannu wajen samar da kungiyar ta’addanci ta Daesh.
2015 Aug 07 , 20:31
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib babban malamin cibiyar Azhar ya bayyana cewa babu wani dalili na kafirta mabiya mazhabar shi’a a cikin kur’ani mai tsarki da sunnar manzon Allah da wasu tashoshi suke yi.
2015 Aug 07 , 20:28
Bangaren kasa da kasa, kungiyar yan ta’addan ISIS ta dauki alhakin kai harin kan masallacin Abha na gundumar Asir a kudancin kasar Saudiyya a jiya.
2015 Aug 07 , 20:25
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin mabiya addinin muslunci a kasar Ethiopia sun nuna rashin gamsuwa da hukuncin da wata kotu ta yanke kan wasu musulmi bisa zarginsu da alaka da ta’addanci.
2015 Aug 05 , 23:53
Bangaren kasa da kasa, mutumin da ake zargin cewa shi ne ya shirya harin masallacin Imam Sadiq q (AS) a kasar Kuwait ya amsa cewa shi dan kungiyar ‘yan ta’adda ta Daesh ne.
2015 Aug 05 , 23:47
Bangaren kasa da kasa, ministocin harkokin wajen kasashen larabawa na gudanar da zama yau domin tattauna halin da ake cikin kan batun masallacin Aqsa da kuma hare-haren yahudawa.
2015 Aug 05 , 23:42
Bangaren kasa da kasa, masu kare hakkin bil adama a kasar Bahrain sun yi kira da a dauki kwararan matakai kan masu kafirta mabiya mazhabar shi’a a cikin kasar.
2015 Aug 04 , 23:58
Bangaren kasa da kasa, kotun kasar Ethiopia ta fitar hukunci kan wasu mutane 17 na dauri a gidan kaso bisa zarginsu da mara baya ga kungiyar ta’addanci ta Daesh.
2015 Aug 04 , 23:56
Bangaren kasa da kasa, George Galawi fitaccen dan siyasa akasar Birtaniya ya yi kakkausar suka dsangane da kisan jariri da yahudawa suka ayi Palastinu, tare da dora alhakin hakan kan gwamnatin yahudawa.
2015 Aug 03 , 22:39
Bangaren kasa da kasa, Sayyid Abdulmalik Alhuthi y ace Isr’ila ita ce mai amfana kai tsaye da hare-haren da mahukuntan saudiyyah suke kaddamarwa kan al’ummar kasar Yemen.
2015 Aug 03 , 22:34
Bangaren kasa da kasa, Kamal Halbawi ya bayyana cewa kiran da cibiyar Azhar ta yi na gudanar da tattaunawa bayan yarjeeniyar Iran da 5+1 tsakanin Sunnah da shi’a domin kashe wutar fitina da sunan addini ne.
2015 Aug 03 , 22:31