Bangaren harkokin kur'ani:shugaban bangaren mata a darul kur'ani a Kabul ya yi nuni da rawar da bangaren harkokin kur'ani ke takawa na dagule zagon kasa da mnakircin makiya da cewa; yammacin ture sun kasa da nuna rauni na fuskantar karfin musulunci kuma duk wani zagon kasa da makircin da za su yi ba za su iya hana ayyukan kur'ani su ci gaba da zama da gindinsu ba.
2011 Mar 07 , 13:53
Bangaren kur’ani, Limanin masallacin juma’a na birnin Borujard ya bayyana cewa, tarjama kur’ani mai tsarki zuwa wasu fitattun yaruka na duniya ya zama wajibi a halin yanzu.
2011 Mar 02 , 13:11
Bangaren kur’ani, Matukar dai kur’ani mai tsarki bai zama jikin dukkanin bangarori na rayuwar mutane ba to lallai an kaurace masa, kawar da wannan kaucewar kuwa na bukar namijin kokari daga masana musulmi a duk inda suke cikin fadin duniya.
2011 Mar 02 , 13:10
Bangaren kasa da kasa:Sheikh Muhammad Husein babban mia bada fata a Kudus da Palasdinu ya sanar da dakatar da yada wasu kur'anai guda biyu da aka buga saboda kuskuren shafukan da suka kumsa ba daidai suke ba.
2011 Mar 02 , 10:15
Bangaren kasa da kasa:Sheikh Muhammad Husein babban mia bada fata a Kudus da Palasdinu ya sanar da dakatar da yada wasu kur'anai guda biyu da aka buga saboda kuskuren shafukan da suka kumsa ba daidai suke ba.
2011 Mar 02 , 10:14
Bangaren harkokin kur'ani: a ranar bakwai ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a wani buki na musamman da aka gudanar a kasar Jodan aka nuna a fili wani kur'ani da aka fassara da yaren kuramai .
2011 Feb 28 , 13:07
Bangaren harkokin kur'ani:wali Ahmad wani karamin yaro baindiye dan shekaru goma sha biyu kacal a duniya a yankin Saharnipur na lardin Utarpuradash na kasar ta Indiya ya yi sa'ar hardace kur'ani mai girma.
2011 Feb 27 , 10:30
Bangaren kasa da kasa: a birnin Doha babban birnin kasar Katar za a nuna tsaffin rubutun kur'ani lamarin da zai kayatar da wadanda za su halarci gurin kuma za a gudanar da wannan baje kolin ne a ranekun sha hudu da kuma sha biyar ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a birnin Doha fadar mulkin kasar Katar.
2011 Feb 26 , 12:50
Bangaren kasa da kasa; Bankin Musulunci na Dubai DIB ya bayyana irin da yawan kudin da zai bawa gasar karatun kur;ani ta Ra'asul Kheima.
2011 Feb 24 , 14:08
Bangaren kur'ani, An gudanar da taron girmama daliban kur'ani da suka nuna matukar kwazoa dukkanin bangaror a kasar malazia, da suka hada bangaren adabi kur'ani da sauransu, wanda aka gudanar baban dakin taruka na birnin Kualalampour fadar mulkin kasar.
2011 Feb 15 , 17:34
Bangaren harkokin kur'ani : Dalibai yan kasahen waje ashirin da daya ne suka halarci gasar karatul Kur'ani mai girma da hadisin ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa da cibiyar ilimi mai zurfi ta imam Khomeini ® da ke karkashin jami'ar al'mustapha (SWA) al'alamiya ta shirya.
2011 Feb 14 , 13:10
Bangaren kur'ani, Jami'ar Almostafa (SAW) da ke birnin Qom za ta shirya gudanar da wani babban taro mai taken kur'ani da addu'a a birnin a cikin shekara mai kamawa, wanda za a gudanar a mataki na kasa da kasa.
2011 Feb 02 , 19:29