iqna

IQNA

littafai
Tehran (IQNA) Ehsanullah Hojjati ya ce: An shirya kaddamar da sunayen littafai kusan 40 a cikin harsuna daban-daban, wadanda aka karkasa su a cikin batutuwa daban-daban, da kuma gudanar da taruka daban-daban da na musamman a bangaren kasa da kasa da majalissar Dinkin Duniya da ake shirin gudanarwa a wannan lokaci na baje kolin littafai .
Lambar Labari: 3489124    Ranar Watsawa : 2023/05/11

Tehran (IQNA) A wani bincike da aka gudanar a kasar Sweden, akasarin mutanen kasar na son a hana kona kur'ani da sauran littafai masu tsarki.
Lambar Labari: 3488908    Ranar Watsawa : 2023/04/02

Rahamar Allah tana gudana a cikin dukkan abubuwa da abubuwan da suke faruwa a duniya, kuma babu wani abu a duniya da ba ya karkashin rahamar Ubangiji, kuma ko shakka babu sharadi na samun rahamar Ubangiji na musamman shi ne tuba da neman gafara.
Lambar Labari: 3488887    Ranar Watsawa : 2023/03/29

Tehran (IQNA) A jiya ne aka fara gabatar da shirye-shiryen gasar ta Atr al-Kalam zagaye na biyu na gasar karatun kur’ani da kiran salla a duniya, a daidai lokacin da aka fara azumin watan Ramadan a kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3488863    Ranar Watsawa : 2023/03/25

Tehran (IQNA) An gudanar da taron karawa juna sani na "Tattaunawar Addini tsakanin Musulunci da Kiristanci" a jami'ar "Turai" dake birnin Harare tare da halartar manyan mutane daga kasashen Iran da Zimbabwe, kuma a cikin bayaninsa na karshe, an yi Allah wadai da duk wani cin fuska ga littafai masu tsarki da kuma addinan sama.
Lambar Labari: 3488733    Ranar Watsawa : 2023/02/28

Shahararrun malaman duniyar Musulunci  / 21
Abdulhamid Keshk masanin kimiya ne, mai magana kuma mai sharhi wanda ya bar jawabai sama da dubu 2, sannan Bugu da kari, littafin "In the scope of tafsir" mai juzu'i 10 ya fassara kur'ani mai tsarki da harshe mai sauki.
Lambar Labari: 3488731    Ranar Watsawa : 2023/02/27

Shahararrun Malaman Duniyar Musulunci   /18
Mostafa Mahmoud, wani likitan kasar Masar, mai tunani, marubuci, kuma mai tsara shirye-shirye, a tsawon shekaru sama da 5 na ayyukan ilimi da adabi, ya yi kokarin nuna muhimmancin wurin imani da ladubban da ya ginu a kai a zamanin mulkin kimiyya ta hanyar gabatar da shi. fahimtar tushen bangaskiya na kimiyyar gwaji.
Lambar Labari: 3488559    Ranar Watsawa : 2023/01/25

Tehran (IQNA) Kakakin kungiyar masu sha'awar buga kur'ani mai tsarki da sunnar ma'aiki ta kasar Kuwait ya sanar da kammala aikin gudanar da ayyukan buga kur'ani mai tsarki na "Sheikh Nawaf Ahmad" a kasar.
Lambar Labari: 3488384    Ranar Watsawa : 2022/12/23

Tehran (IQNA) An baje kolin kur'ani mai tsarki da ba kasafai aka rubuta da hannu da zinare ba kuma na karni na 10 bayan hijira a dakin adana kayan tarihi na jami'ar Alexandria.
Lambar Labari: 3488378    Ranar Watsawa : 2022/12/22

Tehran (IQNA) Tarin litattafai na rayuwa da kalmomin Imam Ali (a.s.) a cikin harshen Spanish an ajiye su a dakin karatu na Musulunci na wannan kasa ta hanyar kokarin shawarwarin al'adu na Iran a kasar Spain.
Lambar Labari: 3487570    Ranar Watsawa : 2022/07/20

Tehran (IQNA) Iran ta bayar da kyautar kwafin kur'anai da kuma littafai na addini ga makarantun musulmi a yankin Jinja na kasar Uganda.
Lambar Labari: 3486585    Ranar Watsawa : 2021/11/21

Tehran (IQNA) Sayyid Baqer Hakim yana daga cikin fitattun malamai a kasar Iraki wanda ya bayar da gagarumar gudunmawa a bangarori daban-daban.
Lambar Labari: 3486463    Ranar Watsawa : 2021/10/23

Tehran (IQNA) an nuna kwafin littafan Linjila da kur'ani na tarihi a cikin ginin cibiyar ISESCO.
Lambar Labari: 3486098    Ranar Watsawa : 2021/07/12

Tehran an soki lamirin shugaban kasar Masar kan kirkiro ranar girmama sarakunan Fira’aunoni da aka yi a kasar ta Masar.
Lambar Labari: 3485789    Ranar Watsawa : 2021/04/06

Tehran (IQNA) wata cibiyar ayyukan alhairi ta kasar Turkiya ta raba kwafin kur’ani fiye da dubu 700 a wasu kasashen nahiyar Afirka.
Lambar Labari: 3485774    Ranar Watsawa : 2021/03/31

Tehran shugaban cibiyar kula da harkokin addininin muslunci ta kasar Turkiya ya jagoranci raba kyautar littafan addini masu yawa ga musulmin kasar Argentina.
Lambar Labari: 3485588    Ranar Watsawa : 2021/01/25

Tehran (IQNA) wani mai bincike a kasar Habasha ya harhada wasu tsoffin littafai na addinin muslunci na tarihi.
Lambar Labari: 3485027    Ranar Watsawa : 2020/07/27

Tehran (IQNA) Kungiyar ‘yan ta’adda ta Daesh ta dauki alhakin kisan fitaccen masanin harkokin tsaro a kasar Iraki Hisham Alhashimi a daren jiya.
Lambar Labari: 3484963    Ranar Watsawa : 2020/07/07

Bangaren kasa da kasa, wakilan ma'aikatar kula da harkokin addini a kasar Oman suna halartar bababn baje kolin kur'ani mai tsarki karo na ashirin da bakawai.
Lambar Labari: 3483643    Ranar Watsawa : 2019/05/15

Bangaren kasa da kasa, an bude bangaren kasa da kasa a baje kolin kur'ani mai tsarki na duniya a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3483636    Ranar Watsawa : 2019/05/13