iqna

IQNA

watanni
IQNA - Haj Seyed Nofal, wani dattijo daga kauyen Shendlat na kasar Masar, ya cika burinsa na kuruciya ta hanyar rubuta littattafai guda shida a rubutun hannunsa bayan ya yi ritaya.
Lambar Labari: 3490639    Ranar Watsawa : 2024/02/14

Tehran (IQNA) Ofishin Ayatollah Sayyid Ali Sistani mai kula da harkokin Shi'a a Najaf ya sanar a yau Lahadi cewa, ga watan Zu al-Qaida.
Lambar Labari: 3489177    Ranar Watsawa : 2023/05/21

Kamar yadda ayoyin kur’ani suka nuna, daren lailatul kadari shi ne dare mafi falala a wajen Allah, wanda aka rubuta dubunnan lada da nasihohi. Wannan dare yana da siffofi da ayyuka na musamman wadanda suke da kima da matsayi a tsakanin musulmi.
Lambar Labari: 3488947    Ranar Watsawa : 2023/04/09

Azumi da istigfari da bayar da zakka na daga cikin ayyukan da aka fi so a cikin watan Sha’aban, watan Manzon Allah (SAW). Haka nan ana son a ce “Ina neman gafarar Allah, kuma ina rokon Allah Ya tuba” sau 70 a rana.
Lambar Labari: 3488698    Ranar Watsawa : 2023/02/21

Tehran (IQNA) Maharan dauke da makamai sun kashe masu ibada tara a wani hari da suka kai a wani masallaci a arewa maso gabashin Burkina Faso.
Lambar Labari: 3488500    Ranar Watsawa : 2023/01/14

Tehran (IQNA) Sheikh Ahmad Muhammad Al-ghali Khairat bin Aukal ya rubuta kur’ani mai tsarki a cikin shekaru 4 a Libya.
Lambar Labari: 3484893    Ranar Watsawa : 2020/06/14

Tehran (IQNA) sakamakon matsalolin da duniya take fama da su a halin yanzu cinikin kur’ani ya ragu da kimanin kashi 90 cikin dari a Masar.
Lambar Labari: 3484762    Ranar Watsawa : 2020/05/04

Tehran (IQNA) mabiya addinin musulunci a birnin Birmingham na kasar Burtaniya suna kokarin sulhunta tsakanin jama’a masu sabani a birnin.
Lambar Labari: 3484647    Ranar Watsawa : 2020/03/22

Bangaren kasa da kasa, Rahotanni daga Palestine sun tabbatar da cewa a cikin watanni 6 da suka gabata ya zuwa yanzu Isra'ila ta kame Falastinawa 3533.
Lambar Labari: 3482823    Ranar Watsawa : 2018/07/10

Bangaren kasa da kasa, Sharif Sayyid Mustafa matashi ne dan kasar Masar wanda Allah ya yi masa baiwa ta saurin fahimta da hardacewa, wanda ya hardae kur'ani cikin watanni uku.
Lambar Labari: 3482029    Ranar Watsawa : 2017/10/23

Bangaren kasa da kasa, wata kotu a Landan ta yanke hukuncin daurin watanni 8 a wasu mutane biyu, saboda jefa naman alade da suka yia kan masallacin Rahman da ke birnin.
Lambar Labari: 3480905    Ranar Watsawa : 2016/11/03