iqna

IQNA

tripoli
Bangaren kasa da kasa, mutane fiye da dubu 66 sun tsere daga cikin birnin Tripoli na kasar Libya sanadiyyar hare-haren Haftar.
Lambar Labari: 3483642    Ranar Watsawa : 2019/05/15

Rahotanni daga Libya na cewa iyalai fiye da dubu 39 ne suka kauracewa babban birnin kasar Tripoli, sakamakon rikicin da ake yi.
Lambar Labari: 3483587    Ranar Watsawa : 2019/04/28

Bangaen kasa da kasa, ma’ikatar magajin garin birnin Tripoli na kasar Libya ta sanar da cewa, iyalai 450 sun sre daga gidajensu a birnin.
Lambar Labari: 3483555    Ranar Watsawa : 2019/04/17

Dakarun gwamnatin Libya mai mazauni a birnin Tripoli sun sanar da cewa, sun fatattaki dakarun Haftar daga babban filin sauka da tashin jiragen sama na Tripoli.
Lambar Labari: 3483539    Ranar Watsawa : 2019/04/11

Gwamnatin kasar Rasha ta sanar a jiya itinin cewa, tana yin iyakacin kokarinta domin ganin an waware rikicikin da ya kunno kai kasar Libya ta hanyar ruwan sanyi.
Lambar Labari: 3483536    Ranar Watsawa : 2019/04/09

Rahotanni daga kasar Libya na cewa, akalla mutane 2200 ne suke fice daga birnin Tripoli fadar mulkin kasar, domin tsira da rayukansu daga rikicin da ya kunno kai a birnin.
Lambar Labari: 3483532    Ranar Watsawa : 2019/04/08

Dauki ba dadi tsakanin kungiyoyi masu dauke da makamai a birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya a cikin mako guda kacal ya lashe rayukan mutane fiye da sattin tare da jikkata wasu dari da hamsin na daban.
Lambar Labari: 3482957    Ranar Watsawa : 2018/09/05

Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan bindiga sun sace wasu ‘yan jarida hudu a kasar Libya.
Lambar Labari: 3482852    Ranar Watsawa : 2018/08/01