iqna

IQNA

doka
Majalisar dokokin kasar Denmark ta amince da wata doka a yau Alhamis, inda ta haramta tozarta litattafai masu tsarki da suka hada da kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3490277    Ranar Watsawa : 2023/12/08

Stockholm (IQNA) Wasu 'yan jam'iyyar Democrats ta kasar Sweden sun bayyana rashin amincewarsu da  dokokin da suka haramta kona kur'ani da gwamnatin kasar ta yi.
Lambar Labari: 3489627    Ranar Watsawa : 2023/08/11

Moscow (IQNA) Gwamnatin Duma ta kasar Rasha ta amince da kudirin doka kan tsarin shari'a na bankin Musulunci don aiwatar da shari'a a wasu yankuna na kasar.
Lambar Labari: 3489508    Ranar Watsawa : 2023/07/20

Stockholm (IQNA) A ranar Alhamis, a wani rahoto da wata jaridar kasar Sweden ta ruwaito, kamfanin dillancin labaran reuters ya bayyana yiwuwar mayar da kona kur'ani a kasar a matsayin aikin da ya sabawa doka .
Lambar Labari: 3489432    Ranar Watsawa : 2023/07/07

Sanatoci uku na Amurka sun gabatar da kudirin yaki da kyamar Musulunci a duniya ga Majalisar dokokin kasar domin amincewa.
Lambar Labari: 3489284    Ranar Watsawa : 2023/06/10

Tehran (IQNA) Wakilan majalisar dokokin Amurka da dama sun gabatar da daftarin doka don kare yaran Palasdinawa daga zaluncin gwamnatin sahyoniyawa.
Lambar Labari: 3489099    Ranar Watsawa : 2023/05/07

Tehran(IQNA) Ma'aikatar tsaron cikin gida ta gwamnatin sahyoniyawan ta kara wa'adin haramcin tafiye-tafiye kan Sheikh Raed Salah shugaban Harkar Musulunci a yankunan da ta mamaye a shekara ta 1948 a karo na uku.
Lambar Labari: 3488666    Ranar Watsawa : 2023/02/15

Tehran (IQNA) Sake shawarar hana sanya hijabi a makarantun kasar Denmark da wasu jam’iyyu suka yi ya sake haifar da dadadden cece-kuce a kasar.
Lambar Labari: 3487781    Ranar Watsawa : 2022/08/31

Tehran (IQNA) kwamitin malaman musulmi na duniya ya gargadi gwamnatin kasar Faransa kan yin shigar shugula a cikin harkokin musulmi.
Lambar Labari: 3485585    Ranar Watsawa : 2021/01/24

Bangaren kasa da kasa, majalisar dokokin kasar Thailand ta kada kuri'ar amincewa da daftarin doka r hukunta jagororin addinin buda masu barnata dukiyar kasa.
Lambar Labari: 3482813    Ranar Watsawa : 2018/07/07